Fityanul islam Media Fct Abuja Headquarters

Fityanul islam Media Fct Abuja Headquarters serving Allah Through Humanity

15/11/2022
Rahoto Daga Joint Aid Council Na Kasa Reshen Fct Abuja.A Ranar Litinin data gabatar 19/R/Akheer/1444- 19/November/2022,G...
15/11/2022

Rahoto Daga Joint Aid Council Na Kasa Reshen Fct Abuja.

A Ranar Litinin data gabatar 19/R/Akheer/1444- 19/November/2022,
Gamayyar Kungiyoyin agajin Musulunci Na Kasa Reshen Fct Abuja da akewa lakabi da (Joint Aid Council) Su ka Kai Ziyara Zuwa Sakateriya Na Bwari Area Council.

Wannan Ziyara anayinta ne Karkashin Jagorancin Ahmad Muhammad Ajingi Na Kungiyar Jibwis.

An samu Halartan Manyan Baki ciki harda Khadi Muhammad Rufa'i Imam, Grand Khadi Fct Abuja.

Ziyaran ta kunshi Kungiyoyin Dasukeda rajista da Joint Wanda S**a Hadar da,

1) First Aid Group Fityanul Islam Of Nigeria.
2) Jama'atu Nasril Islam.
3) Jibwis Jos Headquarter.
4) Jibwis Kaduna Headquarter.
5) Annahda
6) Initiative Fityanul Islam.

✍️ Fityanul Islam Media Team Fct Abuja.

Report By FINMET FCT ABUJA.
📷 Anas Ahmad Musa/ Umar Abdulmutallib.

Zahradeen Ali.
Fityanul Islam Media Team Fct Abuja.

Signed.

Labari cikin Hotuna.Daga Bwari Ac, Dake Fct Abuja.Wadannan Sune kayatattun Hotuna da aka dauka yayinda Gudanar da Taron ...
13/11/2022

Labari cikin Hotuna.

Daga Bwari Ac, Dake Fct Abuja.

Wadannan Sune kayatattun Hotuna da aka dauka yayinda Gudanar da Taron Sanin makaman aiki( Promotion Course) Wanda Reshen Bwari TCT Abuja ta Shirya a Karshen Wannan Mako.

Alhamdulillah Ciki kwanaki You da akayi an koyar da abubuwa Masu Muhimmanci wadanda zasu taimakawa Dan agaji wajen Gudanar da aiki.

Wannan Yana Daya daga cikin irin kokarin da Shuwagannin keyi wajen koyarda na Kasa dasu makaman aiki da yanda zasu jagoranci na Kasa dasu.

Allah yasa mu amfana da abubuwan da ak koyar.

Ameen.

✍️Fityanul Islam Media Team Fct Abuja

📷 FINMET FCT ABUJA.
Signed

Rahoton Kungiyar agajin Fityanul Islam ta kasa daga Abuja Fct.Ku Kali Tattaunawa Da akayi tareda Mal, Ibrahim Ss Zaria S...
13/11/2022

Rahoton Kungiyar agajin Fityanul Islam ta kasa daga Abuja Fct.

Ku Kali Tattaunawa Da akayi tareda Mal, Ibrahim Ss Zaria Shugaban Sashen Codasu Unit Na Kasa.

Tareda Kaftan TV.👇

https://youtu.be/4-QROgfw1UE

Shiga wannan Link don kallon yanda Tattaunawar ta kasance.

Asha Kallo Lafiya.

Introducing the Fityanul Islam Media Team Fct Abuja also Known as (FINMET)May Allah Help and Guide Us in our Responsibil...
11/10/2022

Introducing the Fityanul Islam Media Team Fct Abuja also Known as (FINMET)

May Allah Help and Guide Us in our Responsibility.
Ameen.

Address

Mpape
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fityanul islam Media Fct Abuja Headquarters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fityanul islam Media Fct Abuja Headquarters:

Share