Hausa Times

Hausa Times HausaTimes is your no. 1 destination for Nigeria/Arewa News, Entertainment, culture, politics & trend

30/03/2026

Massive crowd gathers as Rabiu Musa Kwankwaso receives supporters following his move to ADC ahead of the 2027 elections.

30/03/2026

Masoyan Kwankwaso Yau a Kano | Labarai da Dumi-Dumi

30/03/2026

Dubban jama’a ne s**a taru yayin da tsohon gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi rajista a jam’iyyar ADC tare da karɓar katin shaidar zama ɗan jam’iyyar. An gudanar da wannan rajista ne a Gidan Kwankwasiyya da ke kan titin Miller Road, Bompai, a birnin Kano.

28/03/2026

Yadda Sheikh Jingir ya fashe da kuka yayin gabatar da wa’azi

28/03/2026

Yadda Sheikh Jingir ya fashe da kuka yayin gabatar da wa’azi

Babban Taron APC Na Kasa a Abuja 20226:Hotunan shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da ...
28/03/2026

Babban Taron APC Na Kasa a Abuja 20226:
Hotunan shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da sauran manyan jiga-jigan APC

📸 - Fadar Shugaban Najeriya

Hajiya Shafa Wali fitacciyar 'yar kasuwa ce daga Arewacin Najeriya kuma daya daga cikin masu daukar nauyin harkokin nish...
27/03/2026

Hajiya Shafa Wali fitacciyar 'yar kasuwa ce daga Arewacin Najeriya kuma daya daga cikin masu daukar nauyin harkokin nishadi da taimakon jama'a.

Ta samu suna a 'yan shekarun nan a matsayin shugabar Shafa Wali Constructions da kuma mai tallafawa manyan abubuwa a Kannywood da harkar wakar Hausa.

karin bayani https://www.hausatime.com/2026/03/tarihin-hajiya-shafa-wali-kasuwanci.html

During his 2026 visit to the United Kingdom, President Bola Ahmed Tinubu took important steps to strengthen the partners...
27/03/2026

During his 2026 visit to the United Kingdom, President Bola Ahmed Tinubu took important steps to strengthen the partnership between Nigeria and the United Kingdom.

Read full story here

What Tinubu Achieved During His UK Visit | Nigeria UK Relations | Hausa Times

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Times posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share