Just_Abdul

Just_Abdul DM or connect on Telegram:
for collabs & promos:
https://t.me/justabdul131
(2)

||Hausa Tech Creator
Tech enthusiast passionate about mobile innovation and AI tools - Helping you get the best out of your phone- smart tips, tricks & tutorials in Hausa!

Allah yasa mu dace Ya Rabbil Alamin 🤲🏻
14/09/2025

Allah yasa mu dace Ya Rabbil Alamin 🤲🏻

What ever it’s Alhamdulillah ❤️🙌🏻
10/09/2025

What ever it’s Alhamdulillah ❤️🙌🏻

Small steps every day lead to big changes_🦅💯✅
03/09/2025

Small steps every day lead to big changes_🦅💯✅

Allah ka biya mana bukatun mu na alkhairi Ya Rabbil Alamin🌹🤲🏻
02/09/2025

Allah ka biya mana bukatun mu na alkhairi Ya Rabbil Alamin🌹🤲🏻

02/09/2025

Yanzu na kammala karanta wani labari.

Lallai babu maraya sai rago✅💯

Nobody Cares, Work Harder. ❤️💯
24/08/2025

Nobody Cares, Work Harder. ❤️💯

18/08/2025
Allah ka sada mu da alkhairan ka duniya da lahira💐🤲🏻
16/08/2025

Allah ka sada mu da alkhairan ka duniya da lahira💐🤲🏻

Nothing to say, but Alhamdulillah🤍
06/08/2025

Nothing to say, but Alhamdulillah🤍

Idan aka ce ka zauna shekara guda babu WhatsApp za'a baka iPhone 16 Pro MaxZaka jure? Ko kai ma ba zaka iya rabuwa da ch...
04/08/2025

Idan aka ce ka zauna shekara guda babu WhatsApp za'a baka iPhone 16 Pro Max

Zaka jure? Ko kai ma ba zaka iya rabuwa da chat a WhatsApp ba? 😂📱

I've just reached 260K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every on...
03/08/2025

I've just reached 260K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. 🙏🤗🎉

Gaskiya bansan me yasa wasu partner's mazan da matan suke sa ido (spying) akan WhatsApp da harkokin online na dayan part...
02/08/2025

Gaskiya bansan me yasa wasu partner's mazan da matan suke sa ido (spying) akan WhatsApp da harkokin online na dayan partner dinsu ba.🤦🏽‍♂️

Don me? Menene amfani hakan?

Ko a soyayya ma, kowane ɗaya ku yana da 'yancin privacy dinsa. Rashin yarda da amana a soyayya tamkar rushewar soyayyar ce, wannan dabi’a ba ta da amfani, kuma gaskiya bana sonta kwata-kwata. 🤦🏽‍♂️

Address

Makurdi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Just_Abdul posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Just_Abdul:

Share