Yakubun Bauchi Tv

Yakubun Bauchi Tv Welcome to Yakubunbauchitv,Bauchi’s Digital Media Platform,Politics • News • Interviews • Awareness, POLITICIANS

02/10/2026

Ga cikakken jawaban Dan takarar Gomna a Jamiyyar APM Hon Yakubu Adamu PhD, wanda a yau jumma'a ya ziyarci Babban Masallacin Jumma'a na ATBU,

HON YAKUBU ADAMU YA WARE 200MILLION DON A BIYA KUDIN REGISTRATION DALIBAI Yanzu Yanzu Dan takarar Jamiyyar APM Hon Dr Ya...
02/10/2026

HON YAKUBU ADAMU YA WARE 200MILLION DON A BIYA KUDIN REGISTRATION DALIBAI

Yanzu Yanzu Dan takarar Jamiyyar APM Hon Dr Yakubu Adamu PhD ya ware 200million a daliban makaranta ATBU domin saukaka musu kudin registration

Wannan gudunmawa ta zo ne a daidai lokacin da wasu masoyan Dr Yakubu Adamu s**a Tara masa gudunmawa shi kuma yace aduba maso karamin karfi a biya musu registration

Sannan Hon Yakubu Adamu ya sake bayar da gudunmawar Bus Bus domin saukaka zirga zirgan daliban makaranta

HON GARBA KORE YA FICE A JAMIYYAR APC YA KOMA JAMIYYAR APMTsohon DG campaign na yakin neman zaben nasarar APC a zaben da...
02/10/2026

HON GARBA KORE YA FICE A JAMIYYAR APC YA KOMA JAMIYYAR APM

Tsohon DG campaign na yakin neman zaben nasarar APC a zaben daya gabata kuma tsohon Dan majalisar jaha na yanke Sakwa Hon Garba Kore ya fice daga APC ya koma APM

A cikin bayanan Hon Garba Kore ya bayyana Cewa ya fice daga Jamiyyar APC saboda Al'ummar daya ke jagoranta sunce sun Fi son Jamiyyar APM saboda haka a matsayin sa na Shugaban su ya gamsu da hujjojin su kuma ya koma APM

Shin Menene yasa Atiku Abubakar yafi mayar da hankalinsa akan Subsidy fiye da Matsalar tsaro?Kullum yana ta nanata Cewa ...
02/10/2026

Shin Menene yasa Atiku Abubakar yafi mayar da hankalinsa akan Subsidy fiye da Matsalar tsaro?

Kullum yana ta nanata Cewa zai dawo da Subsidy shin Yayi la'akari ne da yadda muka fi damuwa da Subsidy fiye da yadda ake kashé mu ne? ko kuma shima shima bai damu da Matsalar tsaron daya addabi yankin Arewacin kasar nan bane?

Kowa yasan rayin dan Adam yafi komi mahimmanci kuma yadda Al'umma s**a fahimce shi kamar bazai iya magance Matsalar tsaron nan.

Ku bayyana mana ra'ayinku

01/10/2026

Hon Dr Yakubu Adamu PhD yayi shiri na musamman akan matasan jahar Bauchi

Daga wace karamar Hukuma kake bada taka gudamawar ta ka.

Bauchi State Governorship Candidate Hon Dr Yakubu Adamu  PhD Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Pledges...
01/10/2026

Bauchi State Governorship Candidate Hon Dr Yakubu Adamu PhD Celebrates Nigeria’s 66th Independence Anniversary, Pledges Commitment to Bauchi’s Development

BAUCHI, October 1, 2026 — The Bauchi State governorship candidate of the Allied Peoples Movement (APM), Hon. Dr. Yakubu Adamu, PhD, has joined Nigerians across the country and in the diaspora in celebrating Nigeria’s 66th Independence Anniversary.

In a goodwill message marking the anniversary, Dr. Yakubu Adamu congratulated the people of Bauchi State and all Nigerians, describing the occasion as an opportunity to reflect on the nation’s journey since independence and renew commitment to the ideals of nation-building.

He said he remains determined to give his very best towards sustaining the mission and vision of Nigeria’s independence while building on the legacies of the country’s founding fathers.

Dr. Adamu also commended the leadership of Bauchi State Governor, Senator Bala Abdulkadir Mohammed, CON, particularly his emphasis on development, peace, unity and human development.

He stated that the next generation of leaders must continue to build on the foundations laid by those before them through sacrifice, selfless service and commitment to the progress of Bauchi State and Nigeria.

The APM candidate further called for continued peace, unity, patriotism and collective responsibility among Nigerians, stressing that the development of the country requires the contribution of citizens across all sectors.

Nigeria is marking its 66th Independence Anniversary today, October 1, 2026. President Bola Ahmed Tinubu, in his Independence Day address, also reflected on the country’s 66-year journey and called for continued efforts towards building a prosperous Nigeria.

Dr. Yakubu Adamu was affirmed as the APM governorship candidate for Bauchi State ahead of the 2027 general elections.

Happy 66th Independence Anniversary, Nigeria! 🇳🇬

JAM'IYYAR APM ITA KADAI CE BATA DA KOWACE MATSALA A KOTU KO A INEC Bisa binciken masana na kasa sun tabbatar da Cewa Jam...
01/10/2026

JAM'IYYAR APM ITA KADAI CE BATA DA KOWACE MATSALA A KOTU KO A INEC

Bisa binciken masana na kasa sun tabbatar da Cewa Jamiyyar APM ne kadai bata da kowace Matsala a kotu ko a INEC

Wannan babbar Nasara ce ga dukkan Alummar Jahar Bauchi na samu Yan takararkarunsu tsabtaceccu wanda zasu tunkari zaben 2027 insha Allahu

DAN MAJALISAR JAHA YA FICE DAGA APC Hon Garba Kore tsohon Dan majalisar jaha a karamar Hukumar Zaki ya jefar da tsintsiy...
30/09/2026

DAN MAJALISAR JAHA YA FICE DAGA APC

Hon Garba Kore tsohon Dan majalisar jaha a karamar Hukumar Zaki ya jefar da tsintsiya.

30/09/2026

Vote APM
Vote Yakubu Adamu

APM A BAUCHI NA KARA KARFI, YAYIN DA DARAKTAN-YAKIN ZABE YA GANA DA MANYAN JAMI’AN KAMFEN GABANIN ZABEN 2027Jam’iyyar Al...
30/09/2026

APM A BAUCHI NA KARA KARFI, YAYIN DA DARAKTAN-YAKIN ZABE YA GANA DA MANYAN JAMI’AN KAMFEN GABANIN ZABEN 2027

Jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) a Jihar Bauchi na ci gaba da karfafa tsarin yakin neman zabenta gabanin babban zaben 2027, yayin da Daraktan-Gama na Kwamitin Yakin Neman Zaben APM, Alhaji Hamza Koshe Akuyam, ya jagoranci wani babban taron dabarun aiki da manyan masu ruwa da tsaki da jiga-jigan kwamitin yakin neman zaben a yau, a hedikwatar kamfen.

Taron ya samu halartar manyan jami’ai da s**a hada da ADG Operations, Hon. Commissioner Ahmad Maiwada Bello, Barrister Geo, da sauran muhimman mambobin tawagar kamfen.

Tattaunawar ta mayar da hankali ne kan karfafa hadin gwiwa, inganta tsarin tattara jama’a daga matakin mazabu da kananan hukumomi, bunkasa sadarwa, da tabbatar da kyakkyawar fahimta da aiki tare tsakanin sassa daban-daban na kwamitin yakin neman zaben.

Taron ya kuma nuna aniyar shugabannin APM a Jihar Bauchi na gina tsari mai inganci, hadin kai, mai sauraron jama’a, tare da karfafa tsarin yakin neman zaben jam’iyyar gabanin babban zaben 2027.

Da hadin kai, tsari da jajircewa, tsarin yakin neman zaben APM na ci gaba da bunkasa tare da karfafa ayyukansa a fadin Jihar Bauchi.

Address

Gida Dubu Estate
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yakubun Bauchi Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yakubun Bauchi Tv:

Shortcuts

Share

Category