Sansanin Hausawa

Sansanin Hausawa Sai An Tabbatar Da Ginuwar Yaren Uwa Kafin Neman Wai Yaren.
(2)

15/11/2024

Duniya labari

07/10/2024

ZUCIYAR TAUSAYI 2: TAFIYAR RAYUWA
Haka masoya za su yi ta kallon mu har zuwa mutuwarmu ba tare da cewa komi ba. Wasu ma daga cikinsu fata suke mu tafi su huta. Yayin da muka rassu ba tare da mun tsufa ba to mun rassu ne a ganiyar laifuka. Idan kuma muka rassu cikin tsufa to mun rassu cike da tauhidi, da son haduwa da Ubangiji da kuma neman tafiya daga makusanta. To da ma ai a wanke kowane mutum yake zuwa duniya yayin da bai san kowa ba kuma bai aikata komi ba. Haka ne kuma idan mutum tsufa ya zo ma mutum se ya koma tamkar bakon komi. Duk wani abu se an tunatar da mutum saboda ya bar ji, ya bar gani kuma ya bar rike komi. Ta wannan hanyar ce mutum yake samun dama daga wajen Ubangiji ya yafe mishi sauran kurakuran da ya aikata a baya.

07/10/2024

BARKA KAUNA 2: SAMAR DA DAIDAITO
Duk da ba mai nuna so ga wasu daga aikena amma ina ganin masu karantwa da dama. Har nike cewa anya kau ba suna kunyar a gan su sun so abun da nike yi ba ne. To, ta nan dai wajena ni ban ki kowa ba don makiyi ma abun so ne. Kamar yanda masoya ke kawo harka mai kyau haka ma makiyan don suna jifar da laka shi kuma Allah yana sauya ta da lada. Idan addu'arka ta karbu ta cewa “ Allah ya shiryar da makiyinka, ” to se ka samu karin aboki. Allah ya shirye mu, ya tsarkake zukatanmu, alfarma daga Annabi ✨ Muhammadu ✨ Sallallahu Alaihi Wasallam.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Idris Attajiri, Adamu Halilu, Kabir Sani Muduru, Yusif Ga...
04/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Idris Attajiri, Adamu Halilu, Kabir Sani Muduru, Yusif Garke Mjb, Nura Abdullahi, Kabiru Ishaq Dabi, Cåll Mê Sädééq Bādō, Arabo Saadu, Umar Sani, Tela Kwara, Salisu Mamman Kestor, Umar Abbas Abban Santos, Abdul Amina, Muhammad Auwal, Maaroufi Maman, Bala Shot, Jurnion Isa Usman, Dan Malam G Duste, Halilu Hussain Kabeer, Yahayya Mai Doki, Aliyu Muhammad, Abubakar Jan Ru Dahiru, Aisha Bariki, Jamilu Koko, Maman Hanan, Musa A Husaini, Aliyu Megidansama, Fiijo Muhammet, Naseer Dogo

03/07/2024

Ina gaisuwa da fatan alheri Labaran Sani, Nana Fatima Zara, Yusuf Shaaibu, Hassan Uassini Dundu, Abdul Jabar, Ishak Yshuxa

31/03/2024

Kadan komi yake zuwa kuma ba lokaci. Tir da halin masu sauri wajen neman sauyin rayuwa. Masu kuntuwar zuciya da dafar kawuna.

22/05/2023
28/01/2023

Ka so Annabi, Allah ya so ka. Ka yi mishi salati, Allah ya yi ma. Kai, Allah ya nuna mana Annabi Muhammadu S. A. W

28/07/2022

Idan ka sani kuma ka boye, to wane amfani zai yima! Ai kyakkyawan sani yana tare da masanin da ke sanarwa.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sansanin Hausawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share