04/11/2025
ππ« Ina kwana yayana! ππΈ
Da fatan ka tashi lafiya cikin annuri da farin ciki ππΏ
Allah Ya sa yau ta kasance maka rana mai albarka da nasara πβοΈ
Ka fara safiya da murmushi, domin murmushi yana Ζara kwarjini ππΉ