Sautus Sunnah Illela

Sautus Sunnah Illela digital creator

25/07/2025

MUHADARA DAKE GUDANA YANZU HAKA A GARIN ILLELA
TAREDA
SHEIKH DR. ABDULLAH YUNUS SOKOTO
DA
ALARAMMA AUWAL ADAM SOKOTO

30/01/1447
25/07/2025

25/07/2025

KARATUN LITTAFIN FIQHUL MUYASSAR
Darasi 261 Tareda
Sheikh Zakariya Suleman Illela Sokoto State Hafizahullah

25/07/2025
25/07/2025

KHUDUBAR JUMA'AH MASALLACI NA BIYU (2) DAKE ILLELA L/G SOKOTO STATE

Tareda
Sheikh Zakariya Suleman Illela Sokoto State Hafizahullah

Muharram 30
30/01/1447
25/07/2025

25/07/2025

KHUDUBAH JUMU'A
KENAN DAKE GUDANA HALIN YANZU MASALLACIN
JIBWIS MOSQUE ONE (1)

TARE DA:

SHIEKH DAWUDA MUHAMMED LLELA
(AFIZAHULLAHU).

MUHARRAM Days:
30/01/1447A.h.
25/07/2025

👇👇👇👇👇👇👇

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!                    Assalamu Alaikum Warahmatullah Kungiyar Jibwis Illela  l/g Sokoto State...
25/07/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu Alaikum Warahmatullah

Kungiyar Jibwis Illela l/g Sokoto State Tana Sanarda Al'ummar Musulmi Gagarumin Wa'azi Da Akashir A Yau Juma'ah 29/02/1446| 25/07/2025
Wanda
( Dr Abdullahi Yunus Sokoto )

Zai Gabatar Bayan Sallar Isha'i A Shiyar Primary School Dake Cikin Wannan Gari Namu Mai Albarka Na Illela l/g Sokoto State.

Allah Madaukakin Sarki Yabada Ikon Halarta Cikin Lokaci


Jibwis Social Media Illela l/g Sokoto State

25/07/2025

Kada Mu Manta Da Azkar Din Safiya
Yan Uwa Masu Albarka

24/07/2025

Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Hafizahullah

24/07/2025

Yadda ake Zama yayin da Aka D**o daga Sujjada

Dr Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Hafizahullah

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus Sunnah Illela posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sautus Sunnah Illela:

Share