Real AY Zamani

Real AY Zamani Digital creator and content creator also R&B Hausa singer an phone engineering 🙏🪴

Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"🥰🤩😘😍🥰    Treasures
16/10/2025

Unveiling History: The 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum"🥰🤩😘😍🥰

Treasures

An ba da labarin wasu tattabaru guda biyu mace da namiji waɗanda s**a cika sheƙar su da hatsi. Sai namijin ya ce wa mace...
02/10/2025

An ba da labarin wasu tattabaru guda biyu mace da namiji waɗanda s**a cika sheƙar su da hatsi. Sai namijin ya ce wa macen: Tun da muna samun abinda zamu ci a waje, ba mu da bukatar mu ci daga cikin abin da muka adana a shekarmu. Idan hunturu ya zo kuma ba mu samu abinda zamu ci ba, to sai mu dawo mu ci daga cikin wannan da muka adana. Sai macen ta yarda da hakan ta ce: Wannan shawara ce mai kyau.

A lokacin da s**a adana hatsin a cikin shekar, yana da danshi kuma ɗanye ne hakan ne yasa ya cika sheƙar. Sai namijin ya yi doguwar tafiya.
Da lokacin bazara yayi, sai hatsin ya bushe, sannan girman sa ragu hakan ne yasa hatsin ya dawo ɗan kaɗan.

Ko da namijin ya dawo ya tarar da yawan hatsin ya ragu, sai ya ce wa macen: Shin ba munyi yarjejeniyar cewa ba za mu ci daga cikin hatsin da muka taskance ba? Me yasa kika ci?
Sai macen ta rantse cewa ba ta ci ko kwayar hatsi guda daya ba. Amma bai yarda da ita ba, sai ya fara cakin ta yana dukanta har sai da ya kashe ta.

Bayan wani lokaci, sai hunturu ya dawo tare da ruwan sama, sai hatsin ya dawo danye mai danshi k**ar yadda ya ke da farko, sai ya cika sheƙar k**ar yadda ya cika ta a baya.

Da namijin ya ga haka, sai nadama ta k**a shi sosai, ya kwanta kusa da gawarta yana kuka yana cewa: Mene amfanin rayuwata yanzu, lokacin da nake matuƙar buƙatar ki amma bazan taba samun damar kasance dake ba?

Ya kai mai karatu, ka sani mutum mai hikima shi ne wanda baya gaggawa wajen aiwatar da hukunci ko yanke hukunci, musamman ga wanda ka san cewa rashin sa zai jefa ka cikin kogon nadama, k**ar yadda wannan namijin tsuntsun ya yi nadama bayan ya rasa abokiyar rayuwar sa.

Gaskiya duk pictures da akayi na independent babu wanda ya burgeni sama da wannan a zuwa yanzu amma muna jira muka na sa...
01/10/2025

Gaskiya duk pictures da akayi na independent babu wanda ya burgeni sama da wannan a zuwa yanzu amma muna jira muka na sauran jama’a saboda wannan hotuna akwai wasu sakonni a ciki wanda yayi k**an da irin halinda muke ciki a wannan kasar tamu mai albarka wanda wasu s**a deba albarkan suke rabawa a tsakaninsu

Allah kakawo sauki 🙏

🥰Day and night view of the Royal Clock Tower 🌙
01/10/2025

🥰




Day and night view of the Royal Clock Tower 🌙

🇳🇬 Nigeria @ 65 – A Journey of Struggles, Triumphs, and Hope 🇳🇬When we talk about October 1st, 1960, it is not just a da...
01/10/2025

🇳🇬 Nigeria @ 65 – A Journey of Struggles, Triumphs, and Hope 🇳🇬

When we talk about October 1st, 1960, it is not just a date. It is a symbol – a reminder of how far we have come, and how far we still have to go.

🌍 Ancient Civilizations

Long before colonial powers, Nigeria was already the home of great civilizations.

The Nok Civilization (500 BC – 200 AD) created advanced terracotta art that amazed the world.

The Benin Kingdom produced the famous Benin Bronzes, a masterpiece of African creativity.

The Oyo Empire grew powerful with its cavalry and sophisticated political system.

The Kanem-Bornu Empire became a hub of Islamic scholarship and trans-Saharan trade.

This shows: Nigeria’s story did not begin with colonization – it began with greatness.

⛓️ The Colonial Era

By the late 1800s, the British discovered Nigeria’s riches – palm oil, groundnuts, cocoa, tin, and later, crude oil.
In 1914, Lord Lugard merged over 250 ethnic groups into one country called Nigeria. This “marriage of strangers” created opportunities, but also challenges that remain until today.

✊ The Fight for Independence

Nigerians refused to remain silent. Voices of freedom began to rise:

Nnamdi Azikiwe inspired hope through powerful speeches.

Ahmadu Bello defended the pride and heritage of the North.

Obafemi Awolowo pushed for education and development.

Tafawa Balewa emerged as a unifying diplomat.

Finally, on October 1st, 1960, the Union Jack was lowered, and the green-white-green flag was raised high. Nigeria was free.

⚔️ Trials of a Young Nation

But freedom came with trials. Within six years, the country experienced its first military coup in 1966. By 1967, Nigeria was engulfed in a civil war (1967–1970) that claimed millions of lives.

Through the years, Nigeria faced:

Military regimes and dictatorship.

The oil boom, which brought wealth but also corruption.

Economic instability and poverty.

Yet, the nation survived every storm.

🌟 The Resilient Spirit of Nigerians

Nigeria’s strength has always been in its people.

Through music, we gave the world Afrobeats – from Fela Kuti to Burna Boy, Wizkid, and Davido. 🎶

Through film, Nollywood became the world’s second-largest movie industry. 🎥

Through sports, legends like Jay-Jay Okocha and Kanu Nwankwo brought pride to the world. ⚽

Through literature, writers like Chinua Achebe and Chimamanda Ngozi Adichie told our stories to the world. 📚

❓ Nigeria Today and Tomorrow

At 65, Nigeria still battles corruption, insecurity, and poverty. But it also remains the Giant of Africa – rich in culture, blessed with talent, and filled with hope.

The question is:
👉 Have we truly used our freedom wisely? Or is the dream of our founding fathers still waiting to be fulfilled?

Nigeria is not just its leaders.
Nigeria is not just its oil.
Nigeria is its people. Nigeria is YOU and ME.

---

✨ As we celebrate 65 years of independence, the future depends on us. The next 65 years will be shaped not by what Nigeria gives us, but by what we give to Nigeria.

👉 What role will YOU play in building a better Nigeria?

I love kaba❤️ ♥️🕋♥️♥️Dua Lipa - ACTRESSThe Hidden Secrets Behind Dua Lipa’s Stellar Success---------------         -----...
30/09/2025

I love kaba❤️ ♥️🕋♥️♥️
Dua Lipa - ACTRESS
The Hidden Secrets Behind Dua Lipa’s Stellar Success---------------
----------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------
In the dazzling world of pop music, few stars shine as brightly as Dua Lipa. With a career that has seen meteoric rise, chart-topping hits, and a legion of adoring fans, the 28-year-old British-Albania singer-songwriter has become a global sensation. Yet behind the glitz and glamour lies a web of secrets that contribute to her phenomenal success. From hidden inspirations to strategic career moves, here’s an inside look at the untold facets of Dua Lipa’s journey to superstardom.
A Star is Born: The Early Struggles
Dua Lipa’s path to fame wasn’t paved with gold. Born in London to Albani
#এই

Matakin rayuwar iyaye da ƴaƴansu, duk wahalarsa, mataki ne na wucin gadi.Iyayen da Allah Ya arzurta da jariri, ɗanyen je...
30/09/2025

Matakin rayuwar iyaye da ƴaƴansu, duk wahalarsa, mataki ne na wucin gadi.

Iyayen da Allah Ya arzurta da jariri, ɗanyen jego, wani lokacin, ji suke tsawon dare da suke shafewa babu bacci, saboda karakaina da shi, k**ar wannan wahalar ba za ta ƙare ba. Amma, kafin su ankara, za su ga lokacin da jaririn zai girma, ya fara cin gashin kansa. Ƙarshe, alaƙar iyaye da ƴaƴansu za ta hau matakin yin nesa da juna.

Alaƙar iyaye da ƴaƴa saɓanin alaƙar auratayya take: Yayin da alaƙar auratayya take kusanto da na nesa, alaƙar ƴaƴa da iyaye kuma nesa take yi da na kusa.

Kamar yadda mata da miji (iyaye) suke fara rayuwar aure su kaɗai a sheƙarsu, kafin fara hayayyafa, da sannu za su komo wannan yanayin a wani lokacin, bayan ƴaƴansu sun girma, sun ci gashin kansu, sun rabu da sheƙar da aka haife su, sun koma wata.

Amma, duk wanda ya zama uba, ko ta zama uwa sau ɗaya, to sun zama ke nan dindindin. Domin alaƙar iyaye da ƴaƴansu, a Musulunce, tana zarcewa har bayan ƴaƴa sun bar gidajen da aka haife su. Abu ne mai muhimmancin gaske ma ta zarce ɗin. Haka kuma take zarcewa, har iyaye su zama kakanni, har bayan mutuwa, inda zumunci zai ci gaba da ƙulluwa tsakanin ƴanbaya da s**a bari.

~~ Sheikh Dr. Aminu Ismail

DON HAIHUWA TA YI ALBARKA: TUN RAN GINI TUN RAN ZANE [5]14) Adalci Tsakanin Ƴaƴa: Adalci shi ne jigon soyayya. Zalunci s...
30/09/2025

DON HAIHUWA TA YI ALBARKA: TUN RAN GINI TUN RAN ZANE [5]

14) Adalci Tsakanin Ƴaƴa: Adalci shi ne jigon soyayya. Zalunci shi ne jigon ƙiyayya, da hassada, da ƙullata. Kada iyaye su buɗe kofar nuna fifikon wasu ‘ya’yansu a kan wasu a fili. In kuwa ba haka ba, za su jaza garari mai girma. Wasu ƴaƴan s**an shiga gaba har da iyayensu, ka ga ke nan sun kira wa kansu ruwan bijirewa da fanɗarewa. Haihuwa ba ta yi rana ba! Wasu yaran kuma s**an ɗora gaba da karan-tsana a kan waɗanda aka ɗauke su a matsayin ‘ya’yan mowa.

Matsawar rayuwarsu kuma ba za su mance ba, zai bi su har ‘ya’ya da jikoki, musamman ga waɗanda ba su iya kai zuciya nesa ba. Sukan ci gaba da nuna ƙiyayya, har bayan gusawar iyayensu. Masu magana s**a ce: “Tarihi ba ya mantuwa”, ka bar wa nabaya tarihi nagartacce wanda in an tunaka za a yi Allah san barka, kada ka bar abin faɗa, wanda in an tuno za a furta abu maras daɗi a kanka. Ya ishe mu izina yadda Allah Maɗaukaki ya nuna matuƙar tasirin haka a kan ƴaƴa, a Suratu Yusuf. Magabata sun so, idan yaranka guda biyu ka sumbaci ɗayansu, ɗayan ma ka sumbace shi, saboda kai wa matuƙa wajen kiyaye jigon adalci.

15) Tarbiyyar Tunani: A nuna wa yara yadda za su mu’alamalanci mutane. Su san yadda za su ba wa kowane mutum matsayin da ya dace da shi. Su san nagartacce nagartacce ne, su riƙa kallonsa a matsayin abin koyi, abin sha’awa, abin fatan kasantuwa mak**ancinsa. Su san miyagu miyagu ne, su kalle su matsayin ababen ƙyama da nesanta, da Allah wadai. Su san waɗanda naniƙarsu gyaran lokacinsu ne, da kuma waɗanda kula su ɓata lokaci ne. In wani ya yi musu alheri sau ɗaya, su yaba, kada su riƙa jin nauyi wajen furta Kalmar “Na gode”, kada kuma su mance alheri da wanda ya yi alherin, duk yadda aka samu juyin zamani da yanayi.

16) So Wa Wasu Abin da Kake So, Ka Guje Musu Abin da Kake Gudu: Kada ya zama iyaye suna da ƙulli a zuciyarsu, ta yadda za su riƙa fatan ganin wallen ‘ya’yan wasu, saboda wata ni’ima da Allah Ya yi musu, ko kuma ƙullatar ba gaira ba dalili. Gyaruwar ‘ya’yan wasu gyaruwar ɓangare ne na al’umma. Gyaruwar ɓangare na al’umma, rage aiki ne a kan jama’a, kuma iyaye suna daga cikin jama’ar da za su ci gajiyar wannan. Su daina tsammanin tamkar ba su da alaƙa ta ƙud-da-ƙud da wasu, suna da ita.

~~ Sheikh Dr. Aminu Ismail

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real AY Zamani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share