
10/08/2025
BATSARI TA DINKE.
Ayaune Hon. Aliyu iliyasu Abubakar Danmajlisa mai wakiltar kananan hukumomin Batsari Safana da Danmusa ya samu damar yankar katin jam'iyar APC, atare dashi akwai Hon. Dr. Lawal Musa Aganku, da Tsohon chairman karamar hukumar Batsari Alhaji Bature Karare suma s**a yanki nasu katittikan.
Taro yayi taro inda aka tara dubunnan mutane domin raka Hon. Aliyu iliyasu Abubakar ya yanki wannan kati daga mutanenshi na sauran kananan hukumomin Safana da Danmusa, muna matukar jin dadi ganin yadda taron ya tara duk wani mai fada aji a jam'iyar APC na karamar hukumar Batsari.
Da fatan Allah ya kara ciyar da wannan jam'iya tamu mai albarka gaba.