Abubakar SadiQ

Abubakar SadiQ A rayuwa, za ka gamu da ƙalubale, jinkiri, da lokutan da abubuwa ba sa tafiya yadda kake so.

Amma hakuri yana da iko fiye da ƙarfin zuciya kaɗai — yana koya maka jimrewa, fahimta, da kuma samun nasara ba tare da gaggawa ba.

14/08/2026

Wayyo Allah

14/08/2026

What is your excuse

07/08/2026

Duk Wanda Ka gani A Talauci Shi Yajawa Kansa 👂

04/08/2026

Maganar Da SojaBoy Wai Yake Cewa Adam A Zango Mugu Ne
Wannan Shine Asalin Waye Adam A Zango

03/08/2026

Mahaifiyar Matar Adam A Zango Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Su rabu
Dalilin Da Yasa Adam A Zango Rabu Da Matarsa Maimunatu
lallai Adam A Zango Mutum Ne Dan Halak 👂

30/07/2026

Kai mufa zango indai ba Allah Yasa6awa ba ko manzon Allah Shine kawai zamu rabu dashi
Amman wallahi duk abinda zango yayi mudai shine mai gaskiya 👂

21/07/2026

Me yasa Angon Mai Bakin kiss Yasa Face mask 😷

28/06/2026

shege makaryacin banza 😄 🤣

26/06/2026

Masussuka Ikon Allah ❤️

Address

Abuja

Telephone

+2348105134484

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar SadiQ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share