Kwadon Youth Mailantarki Support Forum

Kwadon Youth Mailantarki Support Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwadon Youth Mailantarki Support Forum, Media/News Company, Kwadon biu Road Y/Deba, Abuja.

31/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Real Abba Adam Afitawa, Ibrahim Eiydreex

Breaking News.....🔥🔥🔥🔥Gobe Laraba Idan Allah yakaimu, Raba Gardaman Gombawa Hon Khamis Mailantarki  zaiyi rabon Mototi d...
08/02/2023

Breaking News.....🔥🔥🔥🔥

Gobe Laraba Idan Allah yakaimu, Raba Gardaman Gombawa Hon Khamis Mailantarki zaiyi rabon Mototi da Mashuna karo na Uku (3) k**ar yadda yafaro abaya. Kuma In Sha Allah, wannan rabon zairatsa dukkan K'ananan Hukumomi Goma Sha 'Daya (11) da Gundumomi 114 da mukedasu a Jahar Gombe.

Mailantarki Alkairi da kyauta halinkane 👌

Domin samun rahotanni kaitsaye da zafi zafinsu, (Live Broadcast & update) Kucigaba da kasancewa da shafukannan 👇
Mailantarki TV ✔️
Ibrahim Yauta ✔️
Ismail Abubakar Gombe ✔️
Mailantarki Campaign Organisation 2023 ✔️

Tabbas Jaharmu ta Gombe tana bukatan mutum Mai Alkairi ne irin Mailantarki.

Allah ya'iyamana yabamu sa'a da nasara 🤲🤲

Gombe sai Mai kyauta da mutuntawa 👌

In Sha Allah ☝️

27/01/2023

OUR NEW MEMBERS YOUR HIGHLY WELCOME AND HAPPY FRIDAY

Mailantarki Gombawa sun amsa kiranka ranar zabe kawai  muke  jira muci zabe  da gagarumin rinjaye insha allah
26/01/2023

Mailantarki Gombawa sun amsa kiranka ranar zabe kawai muke jira muci zabe da gagarumin rinjaye insha allah

Yayin da dan takarar gwamna na gihar gombe Hon.khamisu Ahmad Mailantarki ya jee garin pindiga domin gudanarda ta'aziiya ...
26/01/2023

Yayin da dan takarar gwamna na gihar gombe Hon.khamisu Ahmad Mailantarki ya jee garin pindiga domin gudanarda ta'aziiya ga mai martaba sarkin pindiga da kuma gidan mamacin da sauran yan'uwansa
Allah ya bashi ladan gaisuwa muma innamutazo allah yasa mu cika da iman
Sing by Amanan Mai Lantarki Kawaii
NNPP all the way🍉🍇🍏🍎🍊🍌🍌🍍🍒🍓🍐

25/01/2023
Gabadai gabadai madugun gombe
24/01/2023

Gabadai gabadai madugun gombe

23/01/2023

Our new members your highly welcome to this great platform

Rabagardama Hon khamisu mailantarki gombe taka ce 2023 cikin yardan Allah
21/01/2023

Rabagardama Hon khamisu mailantarki gombe taka ce 2023 cikin yardan Allah

21/01/2023

Billiri fa tayi cikan da bata taba Irinta ba kai jamaa mailantarki fa waliyyi ne

19/01/2023

Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagorancin Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ta k**a ɗan jaridar Radio Nigeria da kuma Sheikh Ahmad Mandy Abubakar Limamin wani Masallaci bayan wani shirin siyasa da s**ayi.

Ɗan jaridar mai suna Yakubu Halliru Jeka dafari Wanda ma'aikaci ne a gidan rediyon Mallakar Gwamnatin tarayya Jewel FM dake garin Gombe an k**a shine akan laifin yayi tattaunawa da wani ɗan siyasa wanda kuma limamin Masallaci ne a birnin Gomben.

Shi dai Limamin a yayin hirar ya zargi gwamnati jihar da cewa ta kashe Naira biliyan huɗu wajen sabonta ginin katangar gidan gwamnatin jahar.

Sheikh Ahmad Mandy ya fadi haka ne a wani shirin siyasa mai suna Harshen ka Alƙalinka wanda akeyi a gidan rediyon Jewel FM, limamin yace da wannan gyaran katagar Gara abawa matasa aikinyi.

Rahotanni sun bayyana cewa Limamin da ɗan jam'iyyar APC kafin daga baya ya koma jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi wanda wasu ke gani k**ar bita da ƙulli ne akeyi masa irin na siyasa.

Tuni dai Gwamnatin ta tura Jami'ai s**a kame su, a halin da ake ciki dai munyi kokarin jin ta bakin, Comr. Abdulmumini Abubakar dake zama Shugaban kungiyar Ma'aikatan kafafen yada labarai na radiyo da talabijin ta jihar Gombe to sai dai hakarmu bata cimma ruwa ba.

Abdulaziz Ibrahim Hassan, matashin dan jarida ne a jihar Gombe, a tunin yayi Allah wadai da matakin na gwamnatin jihar ya kuma nuna rashin jin dadinshi dangane da batun inda ya bayyana hakan a matsayin abunda bai dace ba a mulki irin na demokaradiya da kowa ke da daman fadin albarkacin bakinshi da kuma kare dai daga zarge zarge ta hanyar bayar da gamsassun hujjoji.

A karshe Abdulaziz Ibrahim Hassan ya kuma bukaci Kungiyoyin 'yan jaridu dasu tashi tsaye domin kare martabar aikinsu da ma'aikatan kafafen watsa labarai, musamman a irin wannan lokaci da zabe ke kara tinkarowa.

Address

Kwadon Biu Road Y/Deba
Abuja
MAILANTARKI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwadon Youth Mailantarki Support Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwadon Youth Mailantarki Support Forum:

Share