Sarkin motor Kasar Hausa

Sarkin motor Kasar Hausa Sarkin motor Autos
(2)

11/09/2025
12/07/2025
YANZU-YANZU: Wasu Manyan Malamai Na Ganawar Sirri Domin Ba Da Umarni A Zaɓi GawunaRahotannin da ke zuwa mana yanzu haka ...
12/03/2023

YANZU-YANZU: Wasu Manyan Malamai Na Ganawar Sirri Domin Ba Da Umarni A Zaɓi Gawuna

Rahotannin da ke zuwa mana yanzu haka na bayyana cewa wasu jiga-jigan malamai su na tattaunawar sirri da junansu yanzu haka a Jihar Kano domin duba yiyuwar ba da umarnin a zaɓi ɗan takarar gwamna na jam'iyyar APC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a Zaben ranar Asabar.

Majiya mai tushe da ta nemi mu sakaya suna, ta tabbatar mana da cewa zuwa yanzu Malaman sun cimma matsaya cewa Jahar Kano a halin yanzu ta na buƙatar shugaba ne mutum kamili mai dattako, jajirtacce, mai haƙuri, mai gaskiya mai juriya da himma wanda zai rungumi kowa da kowa ya yi tafiya tare da su batare da nuna bambanci da wariya ba.

Majiyar ta cigaba da cewa zuwa nan gaba kaɗan ake sa ran malaman za su ƙarƙare zaman tare da fidda matsaya guda wadda za su ba wa al'ummar jihar Kano da mabiyan su shawarar zabar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna.

Sauran bayanan na nan tafe.

CORE MININGKu saurara da kyau 'yan uwa.Ba shakka mutanen da s**a kirkiri Bitcoin suna da alaka da wadanda s**a kirki Cor...
14/08/2022

CORE MINING

Ku saurara da kyau 'yan uwa.
Ba shakka mutanen da s**a kirkiri Bitcoin suna da alaka da wadanda s**a kirki Core Satoshi Bitcoin (BTCs) da muke mining a yanzu, duk da sunki bayyana kansu, sunce su dai kawai masoyan Satoshi Nakomoto ne

Core sun ce za'a gama mining watan December na wannan shekara 2022 akan wayoyi, amma za'a cigaba da mining akan Nodes ta hanyar amfani da manyan na'urorin mining irin na Bitcoin, wanda shima za'a kammala mining Core nan da shekaru 81 masu zuwa

A yanzu zaka iya yin wata guda kana mining Core kan wayarka baka samu guda daya ba, talaka irina bai da kudin mallakar mining machine da suke zuke karfin wutar lantarki saboda suna da tsadan gaske, ashe wannan babbar damace garemu daga nan zuwa December

Wani abin mamaki dangane da mining din Core, a duk rana guda suna bada Giveaway na Bitcoin a lissafin kudin Nigeria ya kai Naira Miliyan 170, banda reward da suke biya da Bitcoin idan ka samo wani refarrel
👇⛏️
https://www.btcs.love/invite/4rkh5

A duniyar Crypto ba'a taba mining mai ban mamaki irin Core Satoshi Bitcoin ba, idan baka fara mining ba kar kayi kasa a gwiwa, ga link https://www.btcs.love/invite/4rkh5
rijista ka fara mining sannan ka zubawa ikon Allah ido

Sauran bayani da amsa tamboyoyi kasance damu a cikin group na Telegram https://t.me/+7WweZCvj1ToxMDQ0

Address

Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin motor Kasar Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share