
21/07/2025
Shugaban IZALA Sheikh Dr ABDULLAHI BALA LAU Ya Kai Ziyarar Gani da Ido A Katafaren Ɗakin Karatu "JIBWIS NATIONAL LIBRARY COMPLEX" Wanda Ake Tsaka da Aikin Sa Mallakar Ƙungiyar Dake Shelkwatar IZALA A Unguwar Utako-Abuja Najeriya.
Tabbas Tunani da Tsare-Tsare Irin Na Shugaba BALA LAU Irin Su Ake Buƙata Daga Duk Wani Jagora Na Gari Me Son Cigaban Al'ummah.
Well Done Sir, Allah Ya Tsawaita Mana Rayuwar Ka da IMANI Gamida Ingantaccen Lafiya 🤲
📸 Dr. Bashir Abdullahi Ismail