Arewa24seven

Arewa24seven tashar da zata dinga kawo muku shirye-shirye da labarun Duniya

IPO ƊIN MATATAR MAN FETUR TA DANGOTE – GASKIYAR DA KE BAYAN GABATAR DA TAYIN A KASUWAR HANNUN JARI TA NAJERIYA (NGX) Dan...
14/09/2026

IPO ƊIN MATATAR MAN FETUR TA DANGOTE – GASKIYAR DA KE BAYAN GABATAR DA TAYIN A KASUWAR HANNUN JARI TA NAJERIYA (NGX) Dangote Industries Dangote Cement Cameroon

Inna lillahi wa inna ilahim raji'un Allah yayi Alhaji Bamanga Tukur rasuwa yanzu. Allah ya jikan shi da rahama ya bashi ...
12/09/2026

Inna lillahi wa inna ilahim raji'un Allah yayi Alhaji Bamanga Tukur rasuwa yanzu. Allah ya jikan shi da rahama ya bashi gidan Aljannatul Firdausi Amin. ADAMAWA FACEBOOK GROUP

12/09/2026

Ashley Igbara Concludes 1Million March in Support of President Tinubu
PORT HARCOURT, RIVERS STATE — Chief Dr. Ashley Igbara has concluded a 1 Million March in Port Harcourt, Rivers State, in solidarity with the President of Nigeria, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, GCFR, reaffirming her support for the President’s Renewed Hope Agenda and his administration’s efforts toward national development.

11/09/2026

CIKAKKEN BAYANI KAN YANDA AKA K**A WANDA TA SACE JARIRI A JIHAR KADUNA NDLEA

11/09/2026

ADO GWANJA YAYI BAYUANI CEWA LAFIYANA LAU, NAKAI WAT 2 BANA ASIBITI KAWAI YAN SOCIAL MEDIA NE

10/09/2026

ADC A JIHAR KADUNA; Ubasani sau daya ne. an hanamu zagaye a jihar kaduna kuma bamuji dadi ba akan abinda kayimana ADC Media Organization ADC Voice Worldwide ADC PARTY 001

Hon. Delu Bulus Yakubu (wacce aka fi sani da Delu James) ita ce Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Al'amu...
10/09/2026

Hon. Delu Bulus Yakubu (wacce aka fi sani da Delu James) ita ce Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Al'amuran Jin Ƙai da Rage Raɗaɗin

ta halarci taro na masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC daga Jihar Adamawa yana gudana a halin yanzu a birnin Abuja. Taron, wanda Darakta-Janar na Hukumar Agajin Fasaha ta Nijeriya (NTAC), Rt. Hon. Yusuf Buba Yakub yake jagoranta kuma yake karɓar bakuncinsa, yana da manufar samar da wata cikakkiyar dabarar da kowa zai taka rawa domin tabbatar da nasarar Shugaba Tinubu da dukkan 'yan takarar APC a babban zaɓe mai zuwa na shekarar 2027. Daga cikin waɗanda s**a halarci taron akwai Shugaban APC na Shiyyar Arewa maso Gabas, Barr. Shuaibu Idris; ɗan takarar gwamna na jam'iyyar APC a Jihar Adamawa a zaɓe mai zuwa, Alh. Ahmed Tijjani Galadima; tsohon Mataimakin Gwamna, Hon. Martin Babale; Shugaban Hukumar Kula da Shiyyoyin Kasuwanci Kyauta na Man Fetur da Iskar Gas (OGFZA), Alh. Bamanga Usman Jada; tsoffin Sanatoci, Binta Masi Garba da Grace Bent, da dai sauransu. #𝐊𝐡𝐚𝐥𝐢𝐩𝐡𝐚𝐭𝐮𝐥𝐡𝐚𝐦

WATA JARUMA A NOLYWOOD TA RASU GAB DA BIKIN TAREWARTA A SABON  GIDAN DA TA GINA
10/09/2026

WATA JARUMA A NOLYWOOD TA RASU GAB DA BIKIN TAREWARTA A SABON GIDAN DA TA GINA

10/09/2026

KUNGIYAR BISHOP-BISHOP SUN AYYANA ZABEN TINUBU A 2027

🚨😱 MUTANE SUN K**A ƁARAUNIYAR JARIRI A KADUNA — BA TARE DA SUN ƊAUKI DOKA A HANNUNSU BA! 👏👶Wata mata ta shiga gida a Ung...
08/09/2026

🚨😱 MUTANE SUN K**A ƁARAUNIYAR JARIRI A KADUNA — BA TARE DA SUN ƊAUKI DOKA A HANNUNSU BA! 👏👶
Wata mata ta shiga gida a Unguwar Kerawa, Sabon Gari, Kaduna, ta yaudari mai jego tare da sace mata jariri ɗan kwanaki 17 da haihuwa.
Bayan ta gudu da jaririn, sai daga baya aka gano shi a Unguwar Mu’azu, inda wata mata ta zo da jaririn tana ikirarin cewa ita ce ta haife shi kwanaki uku da s**a gabata.
Sai dai mazauna gidan s**a fara zargin cewa akwai abin da bai dace ba, musamman ganin babu alamun haihuwa a jikinta. Nan take s**a sanar da yaran gida, aka kai bayanin ga malamin makarantar Islamiyya.
Bayan an bincika lamarin, aka gano cewa akwai jaririn da aka sace a Kerawa. Aka tuntubi mai jego, kuma ta tabbatar da cewa jaririn nata ne. 😭❤️
Abin yabo shi ne, al’ummar Unguwar Mu’azu ba su doke matar ba, ba su yi mata hukunci da kansu ba. Sun k**a ta ne s**a miƙa ta ga hukuma domin gudanar da bincike da hukuncin da ya dace. 👏👏
💔 Allah Ya taimaki duk matar da ke fama da rashin haihuwa, domin irin wannan hali na iya haifar da matsanancin tashin hankali da matsalolin tunani ga wasu mutane.
🙏 Allah Ya kare mana ’ya’yanmu daga masu aikata irin wannan mugun aiki, Ya kuma bai wa duk masu neman haihuwa ’ya’ya nagari.
Ku taya mu yaba wa al’ummar Unguwar Mu’azu saboda wannan abin koyi na kishin al’umma da bin doka. ❤️

Address

No 142 Garki Lagos Street Abuja
Abuja
900211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa24seven posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share