07/10/2025
Kasuwanci Mai Hada Zumunci
Hotuna Daga Birni Beijing Na Kasar China
Maigidanmu Alh Muntaka Duguri MD/CEO Na kamfanin Muntaka Musa Agriculture Business And Co. Ltd. Tare da Abokinsa Hon Yakubu Shehu Abdullahi Da Manager Nashi Tare Da Sauran Abokan Kasuwanci A yayin Wani Muhimmin Ziyara na kasuwanci Da Sukaje A Kasar China
Ubangiji Allah yasanya Alkhairi Da Albarka A Cikin Kasuwancinku Yasa Kusami Abinda kukaje Dominsa Cikin Sauki Ya Hayyu Ya Qayyum.
Allah yakara sanya Albarka da bunkasa wannan kasuwanci naka Adukkan fadin Duniya Ameen ππ