30/08/2025
A daina raina mutane........
Kunga dai a yadda ya taso shekarun baya, a yanzu kuma shine shugaban kamfanin siyar da motoci na MOHA-AUTOMOBILES.
Iya wannan kadai ya isa ya zama wa'azi ga masu hankali.