Abdul G Class

Abdul G Class Content Creator ✅
Monetiz advicers ✅
FB solution
Video Editor

10/09/2025

Yadda zakayi payout set up Na monetization domin ka karbi kuɗin ka a facebook

10/09/2025

Idan kana da matsalar, 👉 profile has some issue wannan shine hanyar da zaka bi a cire maka shi

Shin kaima haka fama da irin wannan matsalar  profile has some issue, nayi video akwai kaje ka kalli yadda zaka yi solve...
10/09/2025

Shin kaima haka fama da irin wannan matsalar
profile has some issue, nayi video akwai kaje ka kalli yadda zaka yi solve din problem din profile has some issue

10/09/2025

Wannan shine yadda zaka maida Account din ka professional dashboard cikin sauki a normal Facebook app

10/09/2025

Yadda Zaka Kafe Video Ko Photo Kayi Magana A Kansa

🌟 Facebook Payout Setup 🌟Wasu an kunna masu monetization da payout, amma har yanzu suna tsoron yin payout setup.Wasu kum...
10/09/2025

🌟 Facebook Payout Setup 🌟
Wasu an kunna masu monetization da payout, amma har yanzu suna tsoron yin payout setup.
Wasu kuma ba su san ma yadda ake yi ba.

Amma ku sani, ba tare da payout setup ba, babu yadda za ku karɓi kuɗin da kuka samu daga Facebook. Wannan shine mataki mafi muhimmanci domin ku ga ribar ku a hannunku.

📌 Ku tsaya tare da ni yau, zan kawo muku cikakken bayani da bidiyo step-by-step yadda ake yin payout setup daga farko har ƙarshe.

👉 Idan har kana son ganin kuɗin ka daga Facebook a account ɗinka, to wannan setup din ba zaka tsallake shi ba.

10/09/2025

Hanyar da zaka yi magana da Facebook teams domin su cire maka Violations a account din ka

09/09/2025

Nayi video yadda ake set up na content monetization a page go and watch 👇

09/09/2025

Tsaya kaga Yadda ake set up na content monetization idan aka tura maka

09/09/2025

Me yasa Views dinka suke sauka kuma baka samun Engagement tun lokacin da kayi monetization,

Wani ya tambaye ni:Shin da gaske wayata zata iya maida ni mai kuɗi, ta chanja rayuwata gaba ɗaya?🥰Na ce masa, eh, da gas...
09/09/2025

Wani ya tambaye ni:
Shin da gaske wayata zata iya maida ni mai kuɗi, ta chanja rayuwata gaba ɗaya?

🥰Na ce masa, eh, da gaske ne!
Wayarka tana iya zama bankin kuɗinka, idan ka yi amfani da ita yadda ya dace.

📱 A yau, mutane suna:
Samun kuɗi daga social media monetization

Cin moriyar online business da freelancing
Samun damar koyi ilimi kyauta da zai chanja rayuwa
Hada kai da mutane da dama a duniya da zasu kawo maka dama

🚫 Amma idan baka yi amfani da wayarka da hikima ba, zata zama abin bata maka lokaci kawai.

👉 Ka tuna: Ba wayar bace matsalar, kai ne yadda kake amfani da ita.

09/09/2025

Hanyar da ake Gujewa Violations a content din wasu

Address

Abuja

Telephone

+2349112070930

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul G Class posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share