AREWA Elites Magazine -Hausa

AREWA Elites Magazine -Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AREWA Elites Magazine -Hausa, Commerce Plaza, Abuja.

DA ƊUMI-ƊUMI: Sanata Mallam Ibrahim Shekarau Zai Kashe Naira Miliyan Ɗari Da Sha Biyar Domin Gina School Of Hygiene Thea...
02/10/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Sanata Mallam Ibrahim Shekarau Zai Kashe Naira Miliyan Ɗari Da Sha Biyar Domin Gina School Of Hygiene Theater A Jihar Kanó

DAGA Nura Kabaransi Gawuna

Kabaransi Gawuna ya bayyana cewa shi ne ya nazama silar tabbatuwar wannan al'amari. Kamar yadda ya ce: "Allah nagode maka wata rana Dakta Bashir Getso ya kira ni har Office dinsa cikin Makaranta, ya ce suna so don Allah nayi magana da Maigirma Sardauna ta Hanyar Maigidanmu Alh. Murtala Yusuf SA Project, a taimakawa da makaranta ko gadar sama ta tsallaka titin ƴan makaranta ko ayi musu Laboratory room ko Thearter a cikin nakaranta kamar yadda Sanata Shekarau yayi a makarantar Health Tecnology na gina ajujuwa da Offices da Hall, nan take naje Office na Fadawa Maigirma Alh Murtala Bichi ya ce to ba komai.

Wata rana muna Abuja tare da Alhaji Murtala a Gidan Senator Shekarau Asokoro, sai na sake masa Tuni ai kuwa yana shiga Wajen Sardaunan Kano futowarsa ya ce Nura ka cewa Dakta Getso su rubuto abinda suke so a takardar, nan take na kira Shugaban Makarantar Hygiene Dr. Getso na sheda masa da wannan Albishir, nace masa ya rubuta takarda zan zo Kano na Amsa, kuma haka akayi ya Rubuto yabani nakaiwa SA Project, yau Kamar sati Biyu Dakta Getso ya kira ni a waya yake shaidamin Alh. Murtala ya kira shi ya faɗa masa Aikin nan da Sardaunan Kano ya shigar gaban majalisa aikin ya futo, yau kuma cikin Ikon Allah saiga Hotuna daga Shekarau Digital Media ana ƙaddamar da wannan aiki, ga wakilin Sardaunan Kano nan Alh. Murtala SA Project, ga Dakta Bashir Getso nan a jibge kayan aiki an aza Harshashi".

Sabon gwamnan Zamfara ya gana da hafsan hafsoshin tsaron Najeriya.Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya buƙaci ƙarin goyon ba...
17/06/2023

Sabon gwamnan Zamfara ya gana da hafsan hafsoshin tsaron Najeriya.

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya buƙaci ƙarin goyon bayan rundunar sojin Najeriya domin kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi jiharsa.

Gwamna Lawal ya roƙi karin yawan sojoji da kuma goyon baya ranar Jumu'a yayin da ya kai ziyara ga babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor, a hedkwatar tsaro ta ƙasa.

Sabon gwamnan ya nuna damuwarsa kan yadda lamarin tsaro ya ƙara taɓarɓarewa a jihar Zamfara a yan kwanakin nan.

Cikakken bayani a sashin kwament 👇

📷: Dauda Lawal (Facebook)

Da Dumi-Dumi..Young Sheikh Ya kammala Karatun Jami'a a mafi kankantar Shekaru. Fitaccen Karamin Malamin Addinin Musulunc...
16/06/2023

Da Dumi-Dumi..Young Sheikh Ya kammala Karatun Jami'a a mafi kankantar Shekaru.

Fitaccen Karamin Malamin Addinin Musuluncin nan Na Afurka Zakeer M.S Ali da aka fi Sani da (Young Sheikh) ya sake kafa wani Sabon Tarihi, inda ya kammala karatu a kan Shari'a yana da karancin Shekarun da basu wuce goma sha 12 ba.

Young Shiekh dai ya Karancin Fannin Shari'a ne a wata Jami'a mai zaman kanta ta kasa da kasa dake Garin Maradin Jamhuriyar Nijar.

Wane Fata zaku masa?

Daga
Saifullahi Lawal Imam Zaria.

https://dailynigerian.com/kaduna-court-disso
03/01/2023

https://dailynigerian.com/kaduna-court-disso

A Sharia in Magajin Gari, Kaduna on Tuesday dissolved the union between Muhammad Abdulganiyu and Ma’arufat Ibrahim. Delivering a ruling, the Judge, Rilwan Kyaudai said the marriage was dissolved after all efforts to reconcile the couple by the court and their guardians failed. He ordered Ms Ibrahi...

Address

Commerce Plaza
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Elites Magazine -Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share