Fct Qur'an Recitation Foundation

Fct Qur'an Recitation Foundation FCT Qur'an Recitation Foundation
(6)

29/07/2025

An Bukaci da Na Saka wannan Video a Wannan Shafi Mai Albarka domin Janyo Hankalin Shugabanni da Manyan mutane da Allah ya Albarkace mu da su a Wannan Zaure.

Dan Allah Ku taya mu yadawa domin ya Kai in da ake Bukata.

Wannan Makaranta ce ta Gwamnati da take a DEI-DEI Bwari Area council FCT Abuja.

26/07/2025

Dan Gida a Qur'ani.... ❤❤❤❤

25/07/2025

Alhamdulillah! It's another Friday. Kar mu Manta da Salati da kuma Karatun Qur'ani (Suratul Kha hafi)

23/07/2025

Masha Allah

An Fitar da Sunayen Ƴan Takarar da za su Shiga Zagaye na Ƙarshe kafin Shiga Musabaƙar Duniya (Second Tasfiya).A kwanakin...
21/07/2025

An Fitar da Sunayen Ƴan Takarar da za su Shiga Zagaye na Ƙarshe kafin Shiga Musabaƙar Duniya (Second Tasfiya).

A kwanakin baya, kwamitin tantace ƴan takara na musabaƙar Alƙur'ani ta duniya wadda Majlisu Ahlil Qur'an Initiative of Nigeria ta shirya a ƙarƙashin jagorancin Gwani Muhammad Adam Alƙali ya kammala tantance ƴan takara zagaye na farko.

Cikin sanarwar dake ɗauke da sa hannun sakatare Dr. Gwani Yahuza Hussain Umar, kwamitin tantancewar ya sanar da sunayen ƴan takarar da s**a yi nasara waɗanda s**a fito daga jihohi daban-daban dake faɗin Nigeria.

Kwamitin tantancewar ya samu ƙarin ƴan takara guda (10) bisa sahalewar Center for Qur'anic Studies ta jami'iar Usman Dan Fodio Sokoto, wanda hakan ke nuna ƴan takara (30) ne za su shiga zagaye na biyu (second tasfiya).

Ƴan takarar za su shiga zagaye na ƙarshe wanda daga nan wanda ya samu nasara shi zai wakilci Nigeria a musabaƙar da za'a gudanar ta duniya a ƙarshen watan August.

20/07/2025

Goni Abdullahi Abbah

16/07/2025

Qur'ani Gidan Dadi

11/07/2025

Ga Wani Shiri Mai Matukar Muhimmanci da Zamu Fara Saka Muku a Wannan Shafi.

Domin kuwa yana dauke da Ilmantarwa, Faɗakarwa da Kuma Wa'azantarwa game da Halin da Muke ciki a wannan kasa tamu ta Nijeriya da ma Sauran ƙasashen Afrika. In shaa Allah Cikken Shirin Zai zo Muku a Gobe 12/07/2025.

You are All Invited.
07/07/2025

You are All Invited.

03/07/2025

Continuation.

03/07/2025

Continuation.
FCT QURANIC RECITATION COMPETITION ZONE B GARKI CHIEF DOME. 2025

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fct Qur'an Recitation Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fct Qur'an Recitation Foundation:

Share