
22/09/2023
Bafa Zaluntar Ku Mukayi Ba A A Sai dai Ma Idan Da Zalunci To Jagororin Ku Ne S**a Cuceku Da S**aki Zayawa Akan Zabe Na Gaskiya.S**a Yarda Sai Sunyi Magudi Zasuyi Nassara.S**ayi Amfani Da Damar Su A Wajejen da Suke da Rinjaye S**a Zuba Kiri'u na Bogi.Muka Ka K**a Ku Da Laifi Muka Kai Ku Kotu.Kotu Kuma Ta Tabbatar da Gaskiya Mu Tayi Hukunci na Adalci.Wallahi Mafi Yawan Wanna Tsinuwa Da Zage Zage Da Kuke Ko dai Yakoma Kan Ku Ko Jagororin Ku.Muna Fatan Allah Yaba Mu iKon Yin Wanna Mulki Lafiya da Taimakon Al'umma.