18/08/2026
Abdallah Amdaz ya bayyana hakan ne a hirarsa da tashar Ɗan Uwa Rano Tv, inda yace banda ciyowa Nigeria bashi, da ƙarin matsin tattalin arziki babu abinda talakan ƙasar ke fuskanta.
Ya kuma ƙara da cewa idan akwai aiki ɗaya da gwamnatin ƙasar da tayi ya zama successful a kawo masa banda na ƙarin farashin fetur dake ƙara jefa talakan ƙasar cikin masifa.
Abdallah Amdaz ya bayyana cewa idan gwamnatin bazata iya ba ta gusa wata tazo.