Tauraron Duniya

Tauraron Duniya Tauraron Duniya page ne da zai riƙa za gaya duniya domin kawo muku Muhimman Labarai.

Hotunan Shugaba Buhari a wajen buɗe taron ‘yan Majalisar Dokokin Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka...
28/11/2022

Hotunan Shugaba Buhari a wajen buɗe taron ‘yan Majalisar Dokokin Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka a ranar Litinan a Abuja.

📷 Fadar Shugaban Najeriya

An k**a dalibi Aminu Adamu Muhammad a Jami'ar Tarayya ta Dutse bisa zargin batanci ga uwargidan shugaban Najeriya, Aisha...
28/11/2022

An k**a dalibi Aminu Adamu Muhammad a Jami'ar Tarayya ta Dutse bisa zargin batanci ga uwargidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari.

Ƴan fashi sun kutsa coci daidai lokacin da ake gudanar da ibada.
28/11/2022

Ƴan fashi sun kutsa coci daidai lokacin da ake gudanar da ibada.

Sojojin HKI sun k**a wasu samari a wani mummuna hari da rushe gidaje da s**a kai a kasar Falasdinu yau Talata.
25/10/2022

Sojojin HKI sun k**a wasu samari a wani mummuna hari da rushe gidaje da s**a kai a kasar Falasdinu yau Talata.

A Najeriya hukumar DSS ta bukaci kwantar da hankula bayan gargadn Amurka da Birtaniya.
25/10/2022

A Najeriya hukumar DSS ta bukaci kwantar da hankula bayan gargadn Amurka da Birtaniya.

Bazoum ya kaddamar da aikin gina samar da wutar lantarki a Kandaji.
25/10/2022

Bazoum ya kaddamar da aikin gina samar da wutar lantarki a Kandaji.

Sudan ta sauya gwamnan Blue Nile bayan rikicin kabilanci ya kashe mutane 200Gwamnatin Sudan ta sanar da nadin sabon kwam...
25/10/2022

Sudan ta sauya gwamnan Blue Nile bayan rikicin kabilanci ya kashe mutane 200

Gwamnatin Sudan ta sanar da nadin sabon kwamandan soji a gwamnan jihar Blue Nile mai fama da rikici, inda a baya bayan nan rikicin kabilanci da ya barke ya yi mutuwar mutuwar mutane 200.

Matakin ya zo kwana guda bayan da nuna da ido s**a bayar da cewa dubban mutane sun yi zanga-zanga a gaban hedkwatar sojojin da ke Damazin babban birnin jihar ta Blue Nile, suna zargin gwamnati da gaza kare su, tare da samun da jami 'yan yankin.

Blue Nile da ke kan iyaka da Sudan ta Kudu da Habasha, na fama da matsalar matsalolin tare da fafutukar sake gina gine-ginen da aka rusa bayan yakin basasa na shekaru da dama.

Bangarorin kabilun da ke rikici da juna a yankin dai na samun samun ne daga kasar Habasha da Sudan ta Kudu wadanda ke fama da yakin shekaru, dalilin daya sa a duk lokacin da rikicin kabilanci ya barke ake samun tsarin tsare rayuka.

KUNGIYAR YARBAWA SUN GINDAYA WA BOLA TINUBU SHARADI NA KABILANCI MAI TSAURIDaga shafin Datti Assalafiy Hadakar Kungiyar ...
25/10/2022

KUNGIYAR YARBAWA SUN GINDAYA WA BOLA TINUBU SHARADI NA KABILANCI MAI TSAURI

Daga shafin Datti Assalafiy

Hadakar Kungiyar Yarbawa ta Duniya sun fitar da sharudan da sukeso Dan takarar APC Bola Tinubu ya dauka yayi musu alkawarin zai cika kafin su goyi bayansa.

Sharudan sune :

1. Tabbacin samun tsaron yankin yarabawa ta hanyar bawa kungiyarsu ta tsaro Mai suna AMATRKUN mak**an tsaro da zasuyi amfani dashi

2. Gyarawa ko rusa tsarin Shiyya Shiyya guda 6 na kasar Nigeria (Geo Political zones), tsarin da zai fitita yankinsu na Yarbawa

3. Hade yarukan da suke da dangantaka da Yarbawa mazauna jihar Kogin Arewacin Nigeria da sauran jihohi su shige cikin daular Yarbawa Oduduwa People's Congress (OPC)

4. Hanyoyin ruwa da kasa mallakin shiyyoyi sai an basu tsaro da kulawa ta yadda kowanne Dan kasa zai samu yancin amfani dasu babu bangaranci.

5. Sai an kirkiri Kotu mallakin Yarbawa (Southwest Area Court) wacce zata Kare muradu da martabar yarabawa zalla

6. Sai an kirkirar musu hukumar tattara haraji ta shiyyar yarabawa zalla (Southwest Inland revenue).

7. Sai an kirkirar musu hukumar kula da wutar lantarki mallakin kansu Yarbawa zalla (Southwest Electricity Power Generation )

8. Sai an Kirkiri hukumar Tattara bayanai mallakin yarabawa zalla (Southwest Database )

9. Sai an kirkiri hukumar sadarwa ta yankin Yarbawa (Southwest Communication Network )

10. Ajiye tsarin addinai a gefe wajen zaben shugabanni, babu maganar idan Musulmi yayi sai Christian yayi, kowa zai iyayi babu adadi.

11. Tabbacin kowanne Yanki a Nigeria sai sun bi tsari, dokoki, yarjejeniya da kaidar da hukumomin duniya (United Nation ) S**a gindaya.

Wannan sune sharudan da Tarayyar kungiyar Yarabawa na Duniy ta gidaya wa dan uwansu Bayarbe Bola Tinubu Kuma ta mika sama da sharadin sai ya amince ya saka hannu kafin su goya masa baya

A takaice idan aka cika musu wannan sharuda shikenan tarayyar Yarbawa sun zama kasa Mai cikakken iko.

Duk Dan Arewa Mai tunani ya k**ata yayi duba na tsanaki akan wannan yarjejeniya domin gudun fadawa hannun 'yan mulkin mallaka

Hakika duk wanda ya bada goyon baya a zabi Tinubu to ya kwana da sanin cewa ya amince a mayar da yankin Arewacin Nigeria saniyar ware, ya amince a danne wa 'yan Arewa dukkan 'yanci da walwala
‏‏حسبنا الله ونعم الوكيل

Allah Ka bamu mafita na alheri

Zelensky ya zargi Rasha da sake sayo jirage marasa matuki daga IranShugaban Ukrain Volodymyr Zelensky ya ce kasar Rasha ...
25/10/2022

Zelensky ya zargi Rasha da sake sayo jirage marasa matuki daga Iran

Shugaban Ukrain Volodymyr Zelensky ya ce kasar Rasha ta yi odar jirage masu matukan dubu 2,000 daga Iran, irin wadanda s**a Moscow s**a yi amfani da su, wajen kai hare-hare a sassan kasar ta Ukraine a baya-bayan nan.

Zelensky ya bayyana haka ne, yayin da yake magana a wani taro da jaridar Haartz ta Isra’ila ta shirya, inda ya ce kullum sai an ji kararrakin Iran, ƙarin matuka a sarauniyar Ukraine cikin dare.

Sai dai shugaban bai fayyace cewa ko wasan matuka da ya ke magana a kansu, sabbi ne da Rasha ta yi oda daga Iran ba, ko kuma wadanda ta riga ta saya ne tun a baya.

Amurka da Turai sun yi imanin cewa da nuna matsayin matukan Iran ne Rasha ke zama da hare-haren baya-bayan nan a Ukraine da ya sanya su sake kakabawa Tehran takunkumai kan canza Moscow da makami.

Tun bayan harin da ya karya gadar Kerch wadda Rasha ta gida da ya hadeta da yankin Crimea ne, kasar ta zafafa hare-hare a sassan birnin Kiev da kewaye wanda bayyani ke cewa ya gudanar da aikin rayuka ciki har da farin hula.

Aston Villa ta dauki Unai Emery aikin horarwa bayan korar Gerarrd.
25/10/2022

Aston Villa ta dauki Unai Emery aikin horarwa bayan korar Gerarrd.

Gary O'Neil na Bounemouth ya fusata da hukuncin VAR a wasansu da West Ham.
25/10/2022

Gary O'Neil na Bounemouth ya fusata da hukuncin VAR a wasansu da West Ham.

Rishi Sunak ya zama sabon Firaministan Birtaniya
25/10/2022

Rishi Sunak ya zama sabon Firaministan Birtaniya

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tauraron Duniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share