Asiya Muhammad

Asiya Muhammad اللهم صل على محمد وعلى ءال محمد وسلم

Nayi wanka nayi fresh na kure adaka amman har yanxu babu wanda ya kyasa na shiga ukku da ku, to wai ko banyi kyau bane ?...
01/05/2025

Nayi wanka nayi fresh na kure adaka amman har yanxu babu wanda ya kyasa na shiga ukku da ku, to wai ko banyi kyau bane ? 🤔

Don Allah kar kayiman adawa kafadi tsakaninka da Allah nayi kyau kuwa Yayana ? Ni nasan bazaka watsamin kasa a ido ba, d...
30/04/2025

Don Allah kar kayiman adawa kafadi tsakaninka da Allah nayi kyau kuwa Yayana ? Ni nasan bazaka watsamin kasa a ido ba, da kai nike mai karantawa 🧚🧚

Ya Allah kabani miji na gari wanda zai kula dani kamar rayuwar sa ya kuma karar da rayuwarsa yana hidimta min kuce ameen...
30/04/2025

Ya Allah kabani miji na gari wanda zai kula dani kamar rayuwar sa ya kuma karar da rayuwarsa yana hidimta min kuce ameen dan Allah 🤲🤲

Zaka iya fadamin menene dalilin kin yin aurenka har yanxu ? Koko dai babu zuciya ne ?
30/04/2025

Zaka iya fadamin menene dalilin kin yin aurenka har yanxu ? Koko dai babu zuciya ne ?

Dan hasken fuskar manzon Allah kace Ameen Ya Allah duk wani me wata damuwa Ya Allah ka yaye masa Albarkar Alqur'anin  da...
30/04/2025

Dan hasken fuskar manzon Allah kace Ameen
Ya Allah duk wani me wata damuwa Ya Allah ka yaye masa Albarkar Alqur'anin dake hannu na 🤲🤲

Nasan yanzu babban burinka shine ya za,ai kaga fuskata ko ? kafadi tsakaninka da Allah nawa zaka iya bada don kaga fuska...
29/04/2025

Nasan yanzu babban burinka shine ya za,ai kaga fuskata ko ? kafadi tsakaninka da Allah nawa zaka iya bada don kaga fuska ta ??

Nifah ko yanzu nasamu miji aure na zanyi, idan kuma kana ciki zaka iya aure na kayi magana saura kuma wani yacemin kwail...
29/04/2025

Nifah ko yanzu nasamu miji aure na zanyi, idan kuma kana ciki zaka iya aure na kayi magana saura kuma wani yacemin kwaila 😡

Me kake haryanzu bakayi aure ba ? alhalin ga irin mu nan a cikin gari ko ina da ko ina, kuma karya ne kace baka son mu, ...
29/04/2025

Me kake haryanzu bakayi aure ba ? alhalin ga irin mu nan a cikin gari ko ina da ko ina, kuma karya ne kace baka son mu, mlm ka aje abinda kake kayi aure kawai aheyy 🫣

Indai kana da halin aure a halin yanxu kuma kana sona wlh a shirye nike in aureka madamar kana sona baby kayi magana a c...
28/04/2025

Indai kana da halin aure a halin yanxu kuma kana sona wlh a shirye nike in aureka madamar kana sona baby kayi magana a comment section 🎈🎈

Lamarin maza yana bani mamaki matuka namiji yakai shekara 20 wai baida mata kirasa me yatsa yi har yanxu, wlh adaiyi zuc...
26/04/2025

Lamarin maza yana bani mamaki matuka namiji yakai shekara 20 wai baida mata kirasa me yatsa yi har yanxu, wlh adaiyi zuciya dan lami 😏😏

Maza ya kuke so muyi ne? idan zaman gida ya ishemu mun fito waje sai kuce mu Yan iska ne, kuma ai duk laifin kune tunda ...
26/04/2025

Maza ya kuke so muyi ne? idan zaman gida ya ishemu mun fito waje sai kuce mu Yan iska ne, kuma ai duk laifin kune tunda kunki auren mu aheey 😡

Zaka Iya Auran Baka Wadda Bata Bilitin ?
20/04/2025

Zaka Iya Auran Baka Wadda Bata Bilitin ?

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asiya Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asiya Muhammad:

Share