YAU DA GOBE

YAU DA GOBE domin samun shirye shiryen masu kayatarwa

Vacation time
04/02/2025

Vacation time

15/01/2025

Sakon ta'aziyya ga mai martaba sarkin keffi Alh. Dr. Shehu Chindo Yamusa bisa rasuwar matarsa Hajiya Maryam Shehu Chindo Yamusa.

10/12/2024

Rabilu Musa lbro ya cika shekara 10 da rasuwa, sashin Hausa na bbc ta zanta da Rabi'u Daushe jarumi a kannywood inda ya bayyana halayyar marigayi lbro.

10/12/2024
DA DUMI DUMI: al'ummar jigwada ward sun gudanar da zanga zanga don nuna rashin amincewarsu na ɗauki-ɗora da s**a ce mini...
18/10/2024

DA DUMI DUMI: al'ummar jigwada ward sun gudanar da zanga zanga don nuna rashin amincewarsu na ɗauki-ɗora da s**a ce minista a ma'aikatar yansanda lmaan Suleiman take kokarin yi musu.
Sunce ba a gudanar da zaben fitar da gwani ba kuma ba a yi consensus ba don haka a fito a yai zabe kawai.

Bayanai na nuni da cewa Dr. Idris Damagani aka amince masa a takarar shugabancin karamar hukumar keffi na jam'iyyar APC.
14/10/2024

Bayanai na nuni da cewa Dr. Idris Damagani aka amince masa a takarar shugabancin karamar hukumar keffi na jam'iyyar APC.

INNALILLAH:Mutane 3 sun mutu yayin da wasu ke kwance a asibiti bayan cin wake da taliya a garin Kana dake yankin ƙaramar...
11/10/2024

INNALILLAH:Mutane 3 sun mutu yayin da wasu ke kwance a asibiti bayan cin wake da taliya a garin Kana dake yankin ƙaramar hukumar Nasarawa a jihar Nasarawa.

08/10/2024

Danyagwamawa

Zafafan hotunan Jaruma Rahma Sadau
04/10/2024

Zafafan hotunan Jaruma Rahma Sadau

Gwamnatin jihar Nasarawa ta sake bayyana cewa tana shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi, ta kuma ƙaryata  ra...
30/09/2024

Gwamnatin jihar Nasarawa ta sake bayyana cewa tana shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi, ta kuma ƙaryata rade-radin cewa ba za ta gudanar da zaben ba.

Ana sa ran shugabannin ƙananan hukumomin 13 na jihar za su bar ofis ne nan da ‘yan kwanaki masu zuwa domin wa’adinsu ya zo karshe a ranar 8 ga watan Oktoba.

Da yake zantawa da wasu zababbun ‘yan jarida a garin Lafia babban birnin jihar yayin wani taron manema labarai na wata wata, babban mataimaki na musamman ga gwamna Abdullahi Sule kan hulda da jama’a, Peter Ahemba, ya ce gwamnan a matsayinsa na mai gaskiya zai tabbatar da cewa an samu daidaito tsakanin jam’iyyun siyasa domin kowa ya gwada ƙwanjinsa.

Tun da farko dai hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Nasarawa NASIEC ta fara gudanar da shirin zaɓukanmn ƙananan hukumomin jihar, amma shari’o’in dake gaban kotuna ya hana aiwatar da hakan.

Daga: lsah Abubakar karai

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa ta k**a wani mai suna Hussaini Mohammed, wanda aka samu da laifin sa...
30/09/2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa ta k**a wani mai suna Hussaini Mohammed, wanda aka samu da laifin satar babur tare da ƙwato babura uku a hannunsa, rundunar ta kuma bukaci duk wanda yake da korafin an sace babur dinsa to yaje ofishin rundunar dake Angwan Lambu domin gabatar da shaidar mallakar babur dinsa.

YANZU-YANZU: "Yan Sanda Sun K**a Wata Mata Da Laifin Satar Jariri Dan Kwana 7 a ranar sunansa a garin keffi.Rundunar 'Ya...
30/09/2024

YANZU-YANZU: "Yan Sanda Sun K**a Wata Mata Da Laifin Satar Jariri Dan Kwana 7 a ranar sunansa a garin keffi.

Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Reshen Jihar Nasarawa, Sun Yi Nasara K**a Matar Da Ake Zargi Mai Suna Khadijah Aliyu Da Lafin Satar Jariri Dan Kwana Bakwai Da Haihuwa A Duniya Da Ta Sace A Ranar Da Ake Bikin Murnar Sanya Mashi Suna A Garin Keffi, K**ar Yadda Jami'in hulda da Jama'a Na Rundunar Yan Sanda DSP Rahman Nansel Ya Shaida wa manema Labarai Da Tabbatar Da Hakan, Kafin Su Kammala Bincike.

Allah Ya Kiyaye Gaba Ameen

~DDL Hausa

Address

Abuja

Telephone

+2348082709707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YAU DA GOBE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share