Mobile TV/Hausa

Mobile TV/Hausa Hausa Mobile Television kafar watsa labarai mai watsa labarai cikin harshen Hausa.

24/03/2023

Tafsirin Ramadan Rana ta 02 daga babban Masallacin Juma'a Zaria Road Funtua,

Gabatarwa: Goni Sheikh Abubakar Sa'idu Musa Funtua.

Wani Bawan Allah ne ta dauki nauyin kawo maku albarkacin Ramadan .

LABARI DA ƊUMI ƊUMI 🛑Yan takarar Shugaban ƙasa 6 sun janye ma Tinubu.
07/06/2022

LABARI DA ƊUMI ƊUMI 🛑

Yan takarar Shugaban ƙasa 6 sun janye ma Tinubu.

CIKIN HOTUNA:Shugaban Najeriya 🇳🇬 Muhammadu Buhari a dandalin eagle square dake Abuja babban birnin tarayyar Najeriya 🇳🇬...
07/06/2022

CIKIN HOTUNA:

Shugaban Najeriya 🇳🇬 Muhammadu Buhari a dandalin eagle square dake Abuja babban birnin tarayyar Najeriya 🇳🇬 gabanin fara gudanar da zaɓen fidda gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam'iyyar APC mai mulki.

LABARIN GAGGAWA 🔴Tsohon dan takarar gwamnan jihar Katsina Umar Abdu Tata ya fice daga Jam'iyyar APC mai mulki zuwa PDP m...
06/06/2022

LABARIN GAGGAWA 🔴

Tsohon dan takarar gwamnan jihar Katsina Umar Abdu Tata ya fice daga Jam'iyyar APC mai mulki zuwa PDP mai adawa kamar yadda wasu kafofin watsa labarai daga jihar Katsina s**a wallafa.

Ya kuke kallon matsayin sauyin sheƙar ?

Address

Katsina
Abuja
830

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mobile TV/Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share