Tafidan Birnin Magaji New Media

Tafidan Birnin Magaji New Media The TAFIDAN BIRNIN MAGAJI NEW MEDIA' is a grass root political movement which aimed at intellectual mobilization to the good people of Zamfara North.

27/02/2025
27/02/2025

I was in my home town today for a conference visit.

Alhmdllh thank you my people for the sport.

May the secret of the Holy Qur'an be the secret of your success, May Allah uplift you beyond your expectations, Ameen.
10/06/2024

May the secret of the Holy Qur'an be the secret of your success, May Allah uplift you beyond your expectations, Ameen.

MK Ahmad chairman Polaris Bank limited.
01/06/2024

MK Ahmad chairman Polaris Bank limited.

Daga gidan ogah hon. Hassan Umar dake kaduna tareda Hon. Ibrahim Umar (Dan malikin birnin Magaji) wajen shirye shiryen D...
31/05/2024

Daga gidan ogah hon. Hassan Umar dake kaduna tareda Hon. Ibrahim Umar (Dan malikin birnin Magaji) wajen shirye shiryen Daurin auren Dan sa Mahmud Hassan Umar Bmj .

Assalamu alaikumSanarwar gayyata nan da yan kwanaki Babban Da ga ogah Hassan Umar Dan Galadima wato Mahmud Hassan Umar B...
24/05/2024

Assalamu alaikum

Sanarwar gayyata nan da yan kwanaki Babban Da ga ogah Hassan Umar Dan Galadima wato Mahmud Hassan Umar Bmj zaiyi Aure agarin Kaduna muna gayyatar wadanda Allah yabawa ikon zuwa.

Assalamu alaikumAmadadin Hon. Hassan Umar Dan Galadima (Tafidan Birnin Magaji) yana mika sakon taya murna zuwa ga H.E Ma...
23/05/2024

Assalamu alaikum

Amadadin Hon. Hassan Umar Dan Galadima (Tafidan Birnin Magaji) yana mika sakon taya murna zuwa ga H.E Mahmud Aliyu Shinkafi Abisa mukami daya samu daga shugaban kasar nageria Asiwaju Bola Ahmad Tunibu as pro-chancellor/Chairman Governing Board, Federal University Jos. Platuea state muna Addu'a Allah ya karfafa masa ya taimaka masa akan wannan aiki.

Hakika H.E Mahmud Aliyu Masoyin tafidan birnin Magaji ne bazan manta ba tun sadda aka kafa makarantar sa a Kaduna duk sadda za'ayi wani taro komi yake yi saiya aje yazo.

Muna rokon ALLAH yasanyawa wannan Matsayi naka Albarka da amfani mai yawa ga Alummah

Buhari Abdulkadir kaura ✍️

*SAKON JAJANTAWA DA TAAZIYYA ZUWA G AL'UMMAR GARIN GORA DAGA HON. HASSAN UMAR DAN GALADIMA**ALH. HASSAN UMAR DAN GALADIM...
10/05/2024

*SAKON JAJANTAWA DA TAAZIYYA ZUWA G AL'UMMAR GARIN GORA DAGA HON. HASSAN UMAR DAN GALADIMA*

*ALH. HASSAN UMAR DAN GALADIMA (Tafidan Birnin Magaji)* Yana Mika sakon jajantawarsa zuwa Al'ummar garin *GORA DAKE BIRNIN MAGAJI* da Yan uwa da iyalan wadanda iftila'in harin barayin daji ya rutsa dasu a daren jiya.

*Hon. Hassan Umar Dan Galadima ,* yana addu'ar Allah ya gafartawa wadanda s**a rasa rayukansu sanadiyyar harin Kuma Allah ya karbi shahadarsu.

Haka Kuma *Alh. Hassan Umar ,* yana rokon Allah ya mayarwa da wadanda s**ayi asarar dukiyoyinsu a dalilin wannan harin da mafificin Alherinsa.

Daga karshe *Alh. Hassan Umar ,* Yana kira ga al'ummar musulmi da su dage da rokon Allah subhanahu wa ta'ala ya magance mana Matsalar.

Allah ya kawo mana zaman lafiya a karamar hukamar Mulkin Birnin Magaji da , yanki Zamfara ta Arewa, Jihar Zamfara da Nigeria Baki daya.

Allah ya sakawa da Mai Girma Tafidan Birnin Magaji da alheri.

*Buhari Abdulkadir kaura*

For: *Hon. Hassan Umar Dan Galadima (Tafidan Birnin Magaji).*

BOSS Tafidan Birnin MagajiAlh. Hassan umar (Dan galadima ) mutum ne mai son jama'a kuma mutum ne mai kishin yankinsa Da ...
27/04/2024

BOSS Tafidan Birnin Magaji

Alh. Hassan umar (Dan galadima ) mutum ne mai son jama'a kuma mutum ne mai kishin yankinsa Da jahar zamfara dason ganin matasan yankinsa Da jahar zamfara sun zamo abin kwatance a Najeriya dama duniya baki daya.

Alh. Hassan umar Dan galadima ya taka rawan gani marar misaltuwa a bangaran taimakon al'umma musamman matasa, mata, gajiyayyu, dattawa, dama marasa galihu a yankinmu na Kaura Da Birnin magaji Da jahar zamfara baki daya.

Alh. Hassan umar Baida wani buri wanda yawuce taimakon al'umman yankinmu daga kowani bangare, lungu da sako, birane da kauyuka don suma su samu daman cigaba da rayuwa cikin wadata da nutsuwa.

HALAYEN TAFIDAN BIRNIN MAGANI ABIN KOYI NE GA AL UMMA.

Hon. Hassan umar Dan galadima(Tafidan Birnin magaji) mutum ne wanda yakeson al'umma kuma mutum ne wanda bayida girman kai ko kuma wani hali na daban.

Alh. Hassan umar Dan galadima mutum ne mai son cigaban al'umma musamman yan uwa matasa ta hanyar taimakon su wajen neman ilimi tareda Basu Shawarwari na musamman Akan Rayuwa.

Alh. Hassan umar mutum ne mai tsayuwar daka akan hidindimun yan uwa talakawa musamman marasa karfi da gajiyayyu da masu nakaso dama sauran al'umma baki daya.

Hon. Hassan umar Dan galadima muna yimaka fatan alkairi tareda addu'an Allah Ubangiji yacigaba da kareka daga sharrin masu sharri dakuma mahassada. ALLAH yakawo mana karshen wannan matsala ta tsaro a jahata ta zamfaradama kasa baki daya.

Alh. Hassan umar Dan galadima Ina Rokon ALLAH Ubangiji ya cigaba da dafa maka gurin cigaba da wannan hidima na taimakon al'ummar yankinmu kuma Allah yabaka nasara kan duk wani kudirinka na alkairi ga al'umma. Amin

Daga Buhari Abdulkadir Kaura tafidan Birnin magaji media Aide.

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA HON. HASSAN UMAR DAN GALADIMA ( TAFIDAN BIRNIN MAGAJI) FORMER DEPUTY GENERAL MANAGER POLARIS ...
09/04/2024

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA HON. HASSAN UMAR DAN GALADIMA ( TAFIDAN BIRNIN MAGAJI) FORMER DEPUTY GENERAL MANAGER POLARIS BANK LIMITED.

Assalamu alaikum.

Amadadina da iyalina da masoya da magoya bayanmu zanyi amfani da wannan damar domin mika sakon barka da wannan ranar ta karamar Sallah ga ɓangarorin Al'umma daban daban wanda s**a haɗa da iyayen Ƙasa Sarakuna', ƴan siyasa, ƴan kasuwa, mai'aikatan Gwamnati,talakawa da sauran kowanne ɓangarorin na Al'ummar jahar Zamfara dama kasa baki daya da fatan za'ayi bukukuwan Sallah lafiya.

Muna roƙon Allah Subhanahu wata'ala ya karbi dukkan ayyukan Alkairi da aka gabatar a wannan wata na RAMADAN a wannan shekara , Allah yasa muna cikin bayin da zasu samu rabo a wannan wata mai Albarka su kasance yan'ntattun bayi.

Zanyi Amfani da wannan damar mujawo hankalin ƴan uwa da kada mu shagala da kyawawan ɗabiu da kyawawan ayyuka domin samun dacewa a sauran watannin da suke a wannan sabuwar shekara.

Muci gaba da yiwa ƙasar mu Najeriya addu'a da jihar mu ta zamfara da duk shugabannin mu domin su samu zarafin aiwatar da abubawa Alkairi ga al'ummar mu.

Allah yabamu lafiya da zaman lafiya da arziƙi mai dorewa ya.

Taƙabalallahu Minnah Waminkum Aamin.

Hassan umar Dan galadima (H.U.D).

Daga cikin halayen ogah  Karanmci, kawaici, kara, kulawa,girmamawa, ilimin addini, ilimin boko,kwarewa a fannin aiki, kw...
03/03/2024

Daga cikin halayen ogah Karanmci, kawaici, kara, kulawa,girmamawa, ilimin addini, ilimin boko,kwarewa a fannin aiki, kwarewa a fannin iya magana.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafidan Birnin Magaji New Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category