OG BAFFA Spark

OG  BAFFA  Spark 🔥⚡ OG BAFFA SPARK ⚡🔥

______Content creator🤳_______________

🔌 Electrical Engineering ⚙️

🛡️ CJTF Personnel

💻 Social media expert 🤳

📹.

photograph editor 🤳

📍No shortcut to success 💯
💡 Stay real, stay active 🚀

       🙏
12/05/2026



🙏

CJTF Media Daily 🔰
11/05/2026

CJTF Media Daily 🔰

     ✅   of the day 🙏
11/05/2026



of the day 🙏

       💫
10/05/2026

💫

Before. 😒 And. After. 😂   ✅
10/05/2026

Before. 😒 And. After. 😂

09/05/2026

CJTF tayi nassarar k**a masu safarrar mak**ai

CJTF Media Daily 🔰

GAGARUMAR NASARA DAGA ZAMFARARUNDUNAR OPERATION FANSAN YAMMA TA SAMU NASARORI YAYIN DA DAKARU S**A KÁSHE ‘YAN TA’ADDA TA...
08/05/2026

GAGARUMAR NASARA DAGA ZAMFARA

RUNDUNAR OPERATION FANSAN YAMMA TA SAMU NASARORI YAYIN DA DAKARU S**A KÁSHE ‘YAN TA’ADDA TARE DA KWATO MAKAMAI DA ALBARUSAI A ZAMFARA

Dakarun Sashe na 2 na Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Yamma, wato Operation FANSAN YAMMA (OPFY), sun ci gaba da samun manyan nasarori a kan ‘yan ta’adda da sauran masu aikata laifuka a Jihar Zamfara, a wani bangare na kokarin dawo da zaman lafiya da tsaro a yankin.

Da sanyin safiyar Alhamis, 7 ga Mayu 2026, dakarun Operation FANSAN YAMMA sun gudanar da sintirin farmaki a Kananan Hukumomin Kaura Namoda da Birnin Magaji na Jihar Zamfara domin hana ‘yan ta’adda samun damar gudanar da ayyukansu a yankin.

A yayin wannan aiki, dakarun sun yi arangama da ‘yan ta’adda masu dauke da mak**ai a kauyen Doumbourum, inda aka yi musayar wuta mai tsanani. Jaruman dakarun sun yi galaba a kan ‘yan ta’addan ta hanyar amfani da karfin wuta mafi rinjaye, lamarin da ya tilasta wa maharan tserewa cikin rudani bayan sun yi asara mai yawa.

Bayan artabun, dakarun sun kashe ‘yan ta’adda 3 tare da kwato tarin mak**ai da alburusai, ciki har da bindiga kirar AK-47 guda daya, bindigar mashin guda daya, bindiga kirar gida guda daya, mujallun bindiga guda 7 da kuma harsasai guda 571. Abin farin ciki, babu wani jami’in soja da ya rasa ransa ko ya jikkata a yayin aikin.

Ci gaba da samun irin wadannan nasarori daga Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Yamma Operation FANSAN YAMMA na nuna jajircewa, kwarewa da sadaukarwar dakarun wajen yaki da ta’addanci da sauran ayyukan ta’addanci a yankin Arewa maso Yamma.

Saboda haka, rundunar na kira ga al’umma da su ci gaba da bai wa jami’an tsaro hadin kai ta hanyar samar da sahihan bayanai a kan lokaci domin kara karfafa ayyukan da ake gudanarwa wajen tabbatar da zaman lafiya, tsaro da ci gaban Jihar Zamfara da yankin Arewa maso Yamma baki daya.

ALIYU DANJA
Laftanar Kanar
Jami’in Yada Labarai
Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Yamma Operation FANSAN YAMMA
7 ga Mayu, 2026.

Tun kogon da ASHABAL KHAFI s**a shiga da yazo mana a tarihi, ban sake jin labarin  kogo irin wanda dilolin kwaya s**a gi...
07/05/2026

Tun kogon da ASHABAL KHAFI s**a shiga da yazo mana a tarihi, ban sake jin labarin kogo irin wanda dilolin kwaya s**a gina a ramin research ba( Rimin Kebe). NDLEA

  💫
06/05/2026

💫

06/05/2026

Wannan yaron da kuke gani sunyi kidnapped wani yaro a unguwarsune tare da neman abasu naira million 30 a matsayin kudin fansa cjtf ta samu nassarar kamo daya daga cikin su inda yayi bayani yanda s**ayi abun da kuma wanda s**ayi tare kusaurara zakuji bayani daga yaron k**ar yanda ya bayyana yanda s**ayi garkuwa da yaron



Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when OG BAFFA Spark posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share