Al-Ansar Multimedia TV

Al-Ansar Multimedia TV Da'awah, Inspiration and Knowledge

"Na janye fatawar da na bayar cewa idan mutum ya saida fili, gida ko gona ya sanya kudin a kasuwanci kudin ba zai yi alb...
13/08/2026

"Na janye fatawar da na bayar cewa idan mutum ya saida fili, gida ko gona ya sanya kudin a kasuwanci kudin ba zai yi albarka ba; jarin zai rushe. Bayan zurfafa bincike da tattaunawa da malamaina na gano cewa hadisin bai inganta ba." - Farfesa Mansur Isah Yelwa

06/08/2026

Mas'alar Shigar Malamai Siyasa

1. Wannan ita ce wasiƙar nasiha da ɗalibai 15 ƴan Nigeria daga Jami'ar Musulunci ta Madina s**a rubuta wa shugabannin ƙu...
06/08/2026

1. Wannan ita ce wasiƙar nasiha da ɗalibai 15 ƴan Nigeria daga Jami'ar Musulunci ta Madina s**a rubuta wa shugabannin ƙungiyar Izalah a ranar 18/08/1413 H, 09/02/1993, kenan shekaru 33 da s**a wuce.

2. Ɗaliban kuwa su ne: Ja'afar Mahmud Adam, Muhammad Sani Umar Musa, Ibrahim Jalo Muhammad, Abdullahi Muhammad Ahmad, Abubakar Muhammad Sani, Muhammad Nasir Yahya, Muhammad Sulaiman Adam, Sharafuddeen Raji, Abubakar Musa Jega, Zakariyya Harun Jega, Abubakar Kyari Muhamnad, Ibrahim Abdulƙadir, Muhammad Mansur Ibrahim, Bashir Ali, (Alfurqan Kano), Abdulƙadir Isma'il.

Daga Ibrahim Jalo

06/08/2026

Mikiya mai hangen nesa
Allah Yaji ƙan Malam

Hamshaƙin Attajiri Alhaji Muhammad Indimi yace zai ɗaukaka ƙara a kan hukuncin wata kotu da ya tilasta masa biyan tagway...
05/08/2026

Hamshaƙin Attajiri Alhaji Muhammad Indimi yace zai ɗaukaka ƙara a kan hukuncin wata kotu da ya tilasta masa biyan tagwayen 'ya'yansa mata Naira miliyan 43.5 a wani rikici na rabon riba.

05/08/2026
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya musanta zargin goyon bayan Tinubu a zaɓen 2027
05/08/2026

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya musanta zargin goyon bayan Tinubu a zaɓen 2027

05/08/2026

Allah Yaji ƙan Malam

05/08/2026

Muhimmancin Amana _
إِنَّ ٱللَّهَ يَأْمُرُكُمْ أَن تُؤَدُّواْ ٱلْأَمَٰنَٰتِ إِلَىٰٓ أَهْلِهَا...

05/08/2026

Sheikh Prof Muhammad Sani Umar Musa Rijiyar Lemo
AhyakalLah

Address

Abuja
900288

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ansar Multimedia TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category