Hausaweb3

Hausaweb3 For crypto currency update

Gm fam
10/08/2025

Gm fam

Web3 is not for the weak.It's for the builders, the dreamers, the ones who never give up.Whether you win or lose — show ...
10/07/2025

Web3 is not for the weak.
It's for the builders, the dreamers, the ones who never give up.

Whether you win or lose — show up daily.

Because one SHOUT can change everything.


Hello
10/07/2025

Hello

Ga Wani Sabon SocialFi na X a Jarraba akan Solana Cikin Minti 2✅ Da farko mutun zai shiga nan:https://klout.gg/✅ Sai ka ...
09/06/2025

Ga Wani Sabon SocialFi na X a Jarraba akan Solana Cikin Minti 2

✅ Da farko mutun zai shiga nan:
https://klout.gg/

✅ Sai ka saka invitation code ɗin nan👇

CryptoTawfeeq

✅ Shikenan mutun zai fara tara points ɗin Klout

Ubangiji Allah yasa mu dace da babban rabo.

Kuyi farming newton airdrop ( daily check in akeyi ) dice 🎲 roll~ newton project ne da developers din magic -lab suke bu...
12/05/2025

Kuyi farming newton airdrop ( daily check in akeyi ) dice 🎲 roll

~ newton project ne da developers din magic -lab suke building da Kansu

Sunyi rising kudi tun shekarar 2023 ( last funding nasu )
83 million dollars at valuation of 500 million dollars

A Baya mun kawo shi

Yanxu din ma GA Wanda Bai Fara BA

https://magicnewton.com/portal?referral=ckavtscifdoxvyi8

Use VPN

Daily dice roll kawai zakayi

Allah ya bamu sa'a

20/04/2025
12/04/2025

Yadda zakai samu point na blum da 0.2 ton

10/04/2025

Kana da shekara nawa ka fara rike 1 million ta kanka 😂🥱

Allah ka horewa masu niyyar yin aure,kabasu abinda zasu riqe auran dashi😢🙏🏼
06/04/2025

Allah ka horewa masu niyyar yin aure,kabasu abinda zasu riqe auran dashi😢🙏🏼

09/02/2025

Big shout out to my newest top fans! Hassan Muhammad Rabi'u

MIDAS YIELDER MININGhttps://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp=ref_e486732e-d5c4-4a5d-ba79-0126882dc212🔥🔥🔥🔥🔥🔥 MIDAS, DeFi (D...
27/12/2024

MIDAS YIELDER MINING

https://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp=ref_e486732e-d5c4-4a5d-ba79-0126882dc212
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
MIDAS, DeFi (Decentralized Finance) project ne da suke harkokin saka hannun jari (investment) a kadarorin da aka dorasu akan blockchain. MIDAS sunada hadin gwiwa (partnership) da wasu manyan kamfanonin saka hannun jari a duniya. MIDAS sun samu sahalewar hukumar dake kula da hada-hadar saka hannun jari ta kasashen Europe (European Securities Laws).

🔥 Tsarin Mining na️ MIDAS YIELDER

Ku taba link dake kasa 👇 domin farawa
https://t.me/MidasRWA_bot/app?startapp=ref_e486732e-d5c4-4a5d-ba79-0126882dc212

Zasu baku damar yin mining sau uku a rana domin tara GM. Kuma duk mining daya iya 16 GM kawai zaku iya amsa dashi. Zaku iyayin dukkan minings din uku alokachi guda.

Duk mutum daya da kuka gayyata (referral) zasu baku 20 GM da damar karayin mining sau daya.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausaweb3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share