Istahara Buruji Musharaka

Istahara Buruji Musharaka Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Istahara Buruji Musharaka, Digital creator, Abuja.

An bude wannan gida ne domin gudanar da binciken Buruji da musharakar aure da Istihara da taimakon magungunan na rauhaniya da izinin Allah SWT Alfarmar shugaba Sallallahu alaihi Wasallam

SHIN KANA SON SANIN ISIMIN SUNAN ALLAH WANDA YAI DAI DAI DAKAI DOMIN SAMUN JALABI KO DAFA'I MUTUM 10 SU AJE SUNAN SU A C...
18/08/2026

SHIN KANA SON SANIN ISIMIN SUNAN ALLAH WANDA YAI DAI DAI DAKAI DOMIN SAMUN JALABI KO DAFA'I MUTUM 10 SU AJE SUNAN SU A COMMENT ALFARMAR ANNABI S A W ZAN FADA MASU

SIRRIN KULHULLAHU party***Wanda bashi yayima yawa akai ya Lazumci karanta  KULHULLAHU ( har karshe) kafa 66 bayan Sallah...
13/08/2026

SIRRIN KULHULLAHU party
*
**

Wanda bashi yayima yawa akai ya Lazumci karanta KULHULLAHU ( har karshe) kafa 66 bayan Sallahr ISAH sai ya karanta wannan ismin na sunan Allah YA SATTARU YA FATTAHU 100 sai kayi addu'a alfarmar shugaba Sallallahu alaihi Wasallam indai ka riƙe wannan sirrin matsalar tazo karshe

Ayi Share Saboda Al'ummar Annabi s a w ta amfana

13/08/2026
Istahara Buruji Musharaka

26/07/2026

KAYARDA DA DACEWAR GENOTYPE AMMA BAKA YARDA DA DACEWAR BURUJI BA 🤔

SIRRIN KULHUWALLAHU ( SURATUL IKLAS ) 1********Ga wanda Allah ya jarabta da yawan tunanin nika marasa kyau ( wasi - wasi...
25/07/2026

SIRRIN KULHUWALLAHU ( SURATUL IKLAS ) 1
*
*
******
Ga wanda Allah ya jarabta da yawan tunanin nika marasa kyau ( wasi - wasi maras kyau )
Ya lazumci karanta wannan surar IKLAS KAFA 100 bayan sallahr asubahi Alfarmar shugaba Sallallahu alaihi Wasallam za'a samu tsarkin zuciya tunani zasuyi kyau

Mun bada Saboda Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallam

Idan kaji dadi ka turama yan uwa su amfana

Istahara Buruji Musharaka ✍️
26-7-2026

25/07/2026

Wadan da Aka Haifa
21/3 - 19/4 sune Masu Burujin
HIMLU Dabi'a NARI (wuta)

INSHA ALLAH YAU ZAN YIMA MUTUM BIYU ISTIHARA akan wani al'amari da suke neman Yardar Allah ya Sanar Dasu alkairi sa ko a...
12/07/2026

INSHA ALLAH YAU ZAN YIMA MUTUM BIYU ISTIHARA
akan wani al'amari da suke neman Yardar Allah ya Sanar Dasu alkairi sa ko akasin sa kafin farawa

Mai buqata Yayi magana

Follow & Share

INA MASU WADANNAN BURUJAN WANNAN DAREN AKWAI HASKE SOSAI ACIKI INSHA ALLAH SAURU, MIZAN, HUTUYa Fattaḥu.A karanta kafa 4...
11/07/2026

INA MASU WADANNAN BURUJAN WANNAN DAREN AKWAI HASKE SOSAI ACIKI INSHA ALLAH

SAURU, MIZAN, HUTU

Ya Fattaḥu.
A karanta kafa 489
Ya Razzaq
A karanta kafa 308
Ya Latifu
A karanta 129 sau.

Insha Allah Za'a ga budi na alkairi

Follow & Share

Menene Utaridu (Mercury) yana da ma'anoni biyu, gwargwadon abin da ake nufi A ilimin taurari (Astronomy) Mercury shi ne ...
11/07/2026

Menene Utaridu

(Mercury) yana da ma'anoni biyu, gwargwadon abin da ake nufi
A ilimin taurari (Astronomy) Mercury shi ne tauraro mafi kusa da rana. Yana zagayawa rana cikin kusan kwanaki 88, kuma shi ne mafi ƙarancin girma a cikin manyan taurarin tsarin rana.

A ilimin Na taurari (Astrology) Ana kiran Utaridu a matsayin tauraron hikima, ilimi, magana, rubutu, kasuwanci, da saurin fahimta. misalnin

Basira da ƙwaƙwalwa.
Iya magana da sadarwa.
Rubutu da ilimi.
Kasuwanci da lissafi

za ka ga ana ambaton Utaridu tare da wasu taurari kamar:
Zuhal
Mushtari
Mirrikh
Zuhara
Shams
Qamar

Kai a wane Tauraro kake ?

Follow & Share

11/07/2026

SUNAN KA DA NA MAHAIFIYA

Ga Mutane 5 Domin Sanin Burujin Su
Insha Allah

10/07/2026

SHIN KO KASAN SANIN BURUJIN KA KAMAR KASAN LINZAMIN RAYUWA KANE TA ZAHIRI

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Istahara Buruji Musharaka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share