
22/05/2024
Jawabi akan halacin crypto da mining daga bakin malamai mabambanta.🤑🤑
Domin gani cikeken bayani?🤔
Cryptocurrency: Mene ne matsayin addinin Musulunci kan amfani da kudin intanet? Yayin da sabon kudin intanet Cryptocurrency ke ƙara shahara a duniya, wasu malaman addinin Musuluncin sun ce bai halatta a yi amfani da kudin na Cryptocurrency ba. To sai dai wani malamin addinin Musulunci a Abuja Najer...