
20/12/2024
Pi Quick update
• An daga open network zuwa Q1 2025 (ma'ana january ko February ko march) amma munfi kallon march sbd 14 march shine Piday wato a ranar Ne pi zai cika shakara 6 da samuwa.
• An ƙara dage grace period zuwa 31st January. Dan haka masu matsalar KYC da Migration kunada ƙarin wata daya kenan domin warware matsalarku.
• Sunce nan da dan lokaci kadan zasu bayyana exact date na launching. Wato zasu fadi ranar launching.
• mutum miliyan 18 ne s**a tsallake kyc Zuwa yanzu. Wanda hakan harma ya haura target na mainnet Condition wato miliyan 15.
• mutane miliyan 8 ne akayi musu migration zuwa yanzu, wanda hakan bai ƙarasa target na Mainnet condition ba wato miliyan 10.
• Pi apps (Mainnet/mainnet ready) da akeso s**ai guda 100, yanzu haka akwai guda 80. Kuma anaci gaba da gina wasu da tantance wasu (Wannan iya wanda pi community s**a kirkira ne).
• Sannan gameda condition No. 3 cewar koda an cika condition 1 and 2 cif cif, dole sai ya zama babu wata matsala wacce keda alaƙa da watakila kasuwar cryp