Maimartava Inc

Maimartava Inc Became πŸ™‹πŸ»β€β™‚οΈ back in 2015. Financially stable and Content creator. Some stuffs are for 😊

If you follow me u can get some crypto/forex update here, and U will πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ so you stay entertain with my videos as I shared them.

β€ŽA gaskiya, ba dukkanin abokai ne za su so ka idan ka fara samun kudi ba.Idan ka zama mai nasara, wasu zasu so ka, wasu ...
29/08/2025

β€ŽA gaskiya, ba dukkanin abokai ne za su so ka idan ka fara samun kudi ba.

Idan ka zama mai nasara, wasu zasu so ka, wasu kuma zasu ji haushi.

Wane ra’ayi kake dashi akai?

Allah ya amshi ibadun mu.

29/08/2025

Shin kin yarda mace da ta fi mijinta kudi a gidan aurenta ta zama sama da mijinta?

Ko kuwa mace dole ta boye kudinta, ta zauna a kasa?

ZA MUYI MUHAWARA YAU!Idan aka baki N100,000 yanzu, za ki fi so ki yi kasuwanci da shi, ko ki yi amfani da shi wajen yawo...
29/08/2025

ZA MUYI MUHAWARA YAU!

Idan aka baki N100,000 yanzu, za ki fi so ki yi kasuwanci da shi, ko ki yi amfani da shi wajen yawon bude ido, ko za ki siyawa kanki kayan kwalliya?

Me yasa?

29/08/2025

Ki daina jiran wani ya baki kudi kafin ki yi kyau.

Kyan mace ya fara daga tsaftar ta da nutsuwa kafin kayan kwalliya.

β€ŽKin taba ganin mace mai kudi da kyau a lokaci guda?Mutane suna girmama ta sau biyu: saboda kudi da kuma kyan gani. Shin...
29/08/2025

β€ŽKin taba ganin mace mai kudi da kyau a lokaci guda?

Mutane suna girmama ta sau biyu: saboda kudi da kuma kyan gani.
Shin wanne ne ya fi burge ki, mace mai kudi ko mace mai kyau?

29/08/2025

Mace da take neman kudi tana neman 'yanci.

Mace da ke dogara da kanta bata jin tsoro, ko da duniya ta juya mata baya.

Idan ke cima zaune ce ki farka, ko mu sanja miki suna.

29/08/2025

Idan kika duba kudin da yake hannun ki yau, kar ki duba adadinsa. Ki duba yadda zai iya ninka kansa.

Karamin kudi + basira = shine yake zama Hamshakin arziki.

28/08/2025

Business ba sai da babban kudi ba. Idan ki/ka samu hanya daya da mutane suke bukata kullum akusa da kai/ke (abinci, ruwa, transport, kayan masarufi), sannu a hankali babban rabo zaizo.

Idan kina da N10,000 a yau za ki iya fara business.Misali, ki sayi pure water, ki siyar a kasuwa ko t**i. A rana guda, z...
28/08/2025

Idan kina da N10,000 a yau za ki iya fara business.

Misali, ki sayi pure water, ki siyar a kasuwa ko t**i. A rana guda, za ki iya ajiye ribar N1,000.

Kar kice kudin yayi kadan, da haka wataran za ki soma sayar da drinks har ta kai ga kin bude babban store.

28/08/2025

SKILL TO CASH

β€ŽπŸ–ŠοΈ Your handwriting can pay your bills.
πŸ‘‡πŸ‘‡

03/07/2025

30/06/2025

Kissar wani barawo mai jin tsoron Allah.

Address

No 9 Monarch Garden Estate JT Useini Street Lifecamp
Abuja
900108

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maimartava Inc posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share