Kare Hawaye Initiative

Kare Hawaye Initiative Muryar faษ—akarwa daga qurโ€™ani da hadisi, ilimi, natsuwa da nasiha don samun shiriya daga Allah. ๐Ÿ’™๐Ÿ’™

Likitan Zuciya ๐Ÿ˜๐Ÿ˜ wane fata kuke masa?
29/08/2025

Likitan Zuciya ๐Ÿ˜๐Ÿ˜ wane fata kuke masa?

29/08/2025

ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูู…ูŽู‘ ุตูŽู„ูู‘ ูˆูŽ ุณูŽู„ูู‘ู…ู’ ุนูŽู„ูŽู‰ ู†ูŽุจููŠูู‘ู†ูŽุง ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏู ๐Ÿค

28/08/2025

Ya Allah ya Allah ka jiฦ™an malam Jafar Mahmud adam Kano ๐Ÿฅน

28/08/2025

Idan duniya ta dame ka, ka ษ—aga hannayenka zuwa sama. Akwai wanda yake sauraronka.

25/08/2025

Kowa yayi salati ga fiyayyen halitta s a w ๐Ÿ˜๐Ÿ˜

25/08/2025

Idan ka rasa komai a rayuwa amma kana da imani, toka samu komai.

24/08/2025

Rayuwa tana tafiya da sauri, kayi kokarin barin alheri a bayan ka.

24/08/2025

Waษ—anda basuda lafiya gida da Asibiti ya Allah ka basu

22/08/2025

Allah ya jiฦ™an Albani zaria ๐Ÿ™๐Ÿผ๐Ÿฅฐ

22/08/2025

Allah ya jiฦ™an Sheikh Jafar Mahmud adam Kano ๐Ÿ™๐Ÿผ

22/08/2025

Allah ya jiฦ™an Dr Idris ๐Ÿคฒ

22/08/2025

Ka tuna, duk abin duniya zai barka, sai ayyukanka ne kawai zasu bika.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kare Hawaye Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share