AFMAZ TV

AFMAZ TV Barka da zuwa Shafin jaridar Afmaz tv Nig.Jarida ce wadda zata ke kawo maku ingantattun labaru a Har

Rahoton ni daga Abuja Wata kotu a Abuja ta bayar da belin tsohon Ministan Shari'a kuma jagoran Sabuwar Tafiya ta jam'iyy...
07/01/2026

Rahoton ni daga Abuja

Wata kotu a Abuja ta bayar da belin tsohon Ministan Shari'a kuma jagoran Sabuwar Tafiya ta jam'iyyar ADC a jihar Kebbi Abubakar Malami tare da babban ɗansa Abdulaziz da matarsa Asabe a yau Laraba kan naira miliyan 500 ko wanne su.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dahiru Aboki Suleja, Hounkarin Deborah, Real Mk Suleja
07/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dahiru Aboki Suleja, Hounkarin Deborah, Real Mk Suleja

Babban hafsan sojin kasa na Nijeriya COAS, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai wa tsofaffin shugabannin Nijeriya, Janar ...
07/01/2026

Babban hafsan sojin kasa na Nijeriya COAS, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai wa tsofaffin shugabannin Nijeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, ziyara a jihar Neja

Tsohon Shugaban Jam'iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Nassarawa Sanata Abdullahi Adamu da ake ganin mai yiwuwa ya koma...
07/01/2026

Tsohon Shugaban Jam'iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Nassarawa Sanata Abdullahi Adamu da ake ganin mai yiwuwa ya koma ADC ya sabunta katinsa na zama cikakken ɗan jam'iyyar APC a mazaɓarsa da ke a Ƙaramar Hukumar Keffi ta jihar Nassarawa.

Me ku ke gani a matsayin dalilin da ya sa aka yi tunanin zai iya fita daga APC?

Bayan hadiman gwamnan Kano sun ƙaryata labarin girke jami'an tsaro a kofar gidan gwamnati domin kawar da tarzomar da za ...
06/01/2026

Bayan hadiman gwamnan Kano sun ƙaryata labarin girke jami'an tsaro a kofar gidan gwamnati domin kawar da tarzomar da za ta iya biyo bayan komawar gwamna Abba Kabir Yusuf APC, majiyarmu ta Daily Nigerian ta wallafa bidiyo jiya Litinin na motocin yaƙi na jami'an tsaro a bakin gidan gwamnatin.

Har yanzu motocin na nan ko kuma an kwashesu?

Sakataren APC, ya ce Wike ba ɗan jam'iyyar ba ne, don haka ba shi da hurumin tsoma baki a harkokin jam'iyyar, tare da sh...
06/01/2026

Sakataren APC, ya ce Wike ba ɗan jam'iyyar ba ne, don haka ba shi da hurumin tsoma baki a harkokin jam'iyyar, tare da shawartarsa ya sauka daga muƙamin minista kuma ya daina halartar taron Majalisar Zartarwar ƙasar

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un Allah ya yi wa Sarkin Hausawan Ibadan na jihar Oyo, Alhaji Ali Ɗahiru Zungeru bayan ...
06/01/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un

Allah ya yi wa Sarkin Hausawan Ibadan na jihar Oyo, Alhaji Ali Ɗahiru Zungeru bayan shafe shekaru huɗu bisa wannan karaga wadda ya gada daga babban wansa.

Sarkin wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin, a yau Talata da misalin ƙarfe 10 ne za a yi jana'izarsa tare da binne shi a cikin gidansa da ke Unguwar Sabo a Ibadan, kamar yadda aka yi wa iyayensa da kakanninsa da ya yi gadon sarautar daga garesu, majiyarmu ta Aminiya ta ruwaito.

A yau 14th Rajab, 1447H dai-dai da 4th January, 2026CE muke sanar da shigowar mu jam'iyyar All Progressive Congress (APC...
04/01/2026

A yau 14th Rajab, 1447H dai-dai da 4th January, 2026CE muke sanar da shigowar mu jam'iyyar All Progressive Congress (APC). Mun shigo APC ne a sanadiyyar shugaban karamar hukumar Suleja, Right Hon. Isyaku Bawa Na'ibi.

Yaa ALLAH ka sa hakan ya zamanto alkhairi gare mu duniya da lahira.

Yadda dandazon jama'a su ka halarci sallar jana'izar babban limamin garin Ebbo da ke a Ƙaramar Hukumar Lapai a jihar Nej...
04/01/2026

Yadda dandazon jama'a su ka halarci sallar jana'izar babban limamin garin Ebbo da ke a Ƙaramar Hukumar Lapai a jihar Neja wanda Allah ya yi wa rasuwa yau Lahadi.

📸Afmaz TV

’Yan bindiga sun kashe mutane aƙalla 30 a kasuwa, ciki har da ƙananan yara da mata a Ƙaramar Hukumar Borgu ta Jihar Neja...
04/01/2026

’Yan bindiga sun kashe mutane aƙalla 30 a kasuwa, ciki har da ƙananan yara da mata a Ƙaramar Hukumar Borgu ta Jihar Neja.

The National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) has formally notified State Pilgrims Welfare Boards that visa processin...
04/01/2026

The National Hajj Commission of Nigeria (NAHCON) has formally notified State Pilgrims Welfare Boards that visa processing for the 2026 Hajj will commence on February 8, 2026, in line with timelines set by Saudi Arabian authorities.

Read more 👇🏾

Address

Gimbiya Street Garki Area 11 Abuja
Abuja
234

Telephone

2348038655592

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AFMAZ TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AFMAZ TV:

Share