
25/12/2023
Babban jami’in gudanarwa na hukumar kula da harkokin zuba jari ta kasa (NSIPA), Haj. Halima Shehu,ta bayar da tabbacin ci gaba da biyan N POWER tare da bada tabbacin fara sabon rajista na N POWER batch D a fadin kasar nan.
Hajiya Halima Shehu Media Tvs