10/03/2026
Alhamdulillah.🥰
Yau kwana na 52 ban Leƙa kofar gida ba, sai yau cikin hukuncin Allah na leka, ma’ana na fara taka ƙafa na, muna karin godiya ga Allah da ya nuna mini wannan Rana muna rokonsa ya ya kara bamu lafiya, ya karemu daga dukkan sharrori, ya kawar da muna nan kadarori, ya bamu alherai masu yawa da albarka.
Ina maiƙa saƙon godiya ga ƴan uwa da abokai da s**a dinga yi mini Addu'o'i ina rokon yanzun ma ku kara sani cikin Addu'o'in ku.
ina godiya matuƙa.
Naziru A Tijjani