Zakanya TV

Zakanya TV Dalibi
makaranci littafan mafarkai
ibn sirina musamman. Content creator
Youtuber
Domin Fassarar mafarkan ku
ku biyo mu.

26/10/2025

Ibn sirin's dream interpretation policies.

17/10/2025

Gare ka balalau

12/10/2025

Gare ku masu karyar sunnah

08/10/2025

Yahudawa da yan Bidi'a sun sako malam gaba.

Kai Wannan fada da sunna ne😂😂😂

06/10/2025

Yadda zaka zama mai nasara a rayuwa:

Kada ka kalli batsa (p**n)

Sha ruwa lita 3 a rana

Yi tunani (meditation) don kwantar da hankali

Ci abinci mai sinadarin furotin (protein)

Karanta littattafai

Guji s**ari

Yi motsa jiki kowace rana

Gina kasuwanci ko sana’a

Guji cin abincin banza (junk food)

Fara yin hulɗa da mutane masu muhimmanci (networking)

Koyi dabarun yaƙi ko kariya (combat skills)

Daina kallon labarai masu bata lokaci NEWS

Yi tafiya sahu a kalla 10,000 a rana

30/09/2025

Bismillah!

27/09/2025

Ga yadda Za'a sami mafita ga lamarin

Duniya mafi aman wuta "Volcano" a solar system itace Jupiter, amma kasan da hakan?
23/09/2025

Duniya mafi aman wuta "Volcano" a solar system itace Jupiter, amma kasan da hakan?

Faransa ta Amince da kasar palastinu a hukumance, sannu da sannu nasara na nan tafe Insha Allahu.
23/09/2025

Faransa ta Amince da kasar palastinu a hukumance, sannu da sannu nasara na nan tafe Insha Allahu.

Bayan shekaru goma da fitowar bugu na farko na littafin “Mutane 100 mafi tasiri a tarihin duniya”Michael Hart ya halarci...
22/09/2025

Bayan shekaru goma da fitowar bugu na farko na littafin “Mutane 100 mafi tasiri a tarihin duniya”

Michael Hart ya halarci wani biki na lambar yabo a birnin Cairo.

An tambaye shi:
“Tun kusan shekaru goma da littafinka ya fara fita, inda ka sanya Annabi Muhammad (SAW) a matsayi na ɗaya cikin jerin mutane mafi tasiri.
Shin har yanzu kana ganin yana a wannan matsayi?”

Michael Hart ya amsa da cewa:
“Wannan shi ne jerin farko na mutanen da s**a fi tasiri. Ko da za a ƙara sabbin mutane, har jerin ya kai 200 ko 300, Shi (Annabi Muhammad SAW) tabbatacce ne, ba ya sauka daga wannan matsayi.”

Ya ƙara da cewa:
“Lokacin da nake nazari kan mutanen da s**a yi tasiri, na fara kafa wasu ka’idoji. Ɗaya daga cikin su shi ne ƙarfi da faɗin tasirin waɗannan mutane a tarihin ɗan adam.

Dalilin da yasa na zaɓi Muhammad a matsayin mafi tasiri shi ne saboda nasararsa a matsayin annabi, shugaba na addini, da kuma shugaba a harkokin rayuwar yau da kullum.

Ɗan adam bai taɓa samun addini mafi kamala ba kamar Musulunci daga bangaren ɗabi’a, falsafa, da dokoki.

Ina da yakinin cewa ba za a taɓa samun wani mutum da ya kai Muhammad (SAW) cikamaki a kowace fuska ta rayuwa ba.

Ƙasar Kanada, Birtaniya da Ostiraliya sun bayyana amincewarsu da ƙasar Falasdinu a hukumance.
22/09/2025

Ƙasar Kanada, Birtaniya da Ostiraliya sun bayyana amincewarsu da ƙasar Falasdinu a hukumance.

22/09/2025

Bismillah.

Address

Kurudu
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zakanya TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zakanya TV:

Share