Hausa people

Hausa people We Love ourselves.... please note that �

10/02/2024

Abdul D one featuring Namenj is back again with a brand new single titled “Dani Dake”. After he released his

Kotu ta sa ayi gwajin kwakwalwar ta hafsat chuchuWani matashi a kasar Ghana mai suna Shadrack Boadu wanda aka fi sani da...
10/02/2024

Kotu ta sa ayi gwajin kwakwalwar ta hafsat chuchu

Wani matashi a kasar Ghana mai suna Shadrack Boadu wanda aka fi sani da Owura ya rasu sakamakon wata gajeriyar rashin lafiya da yayi wacce ake kyautata zaton sakamakon bugun zuciyar da ya samu ne saboda takaicin abunda amaryarsa tayi masa,

Mahanga ta ruwaito gabanin rasuwarsa Owura ya ɓulla a wani shirin talbijin yana bayyana cewa, babban tashin hankalin da yake ciki a yanzu shine yadda ya gano matarsa Louisa ta yi lalata tare da tsohon saurayinta Alex kwanaki biyu kacal da aurensu.

A cewar Owura, tun bayan wannan cin amana da matarsa ta yi baya da wata natsuwa kuma auren nasu ya shiga tangal-tangal. Kodayake a wani bincike an gano cewa dama auren dole aka yi masu kuma Lousia bata sonshi,

Bayanan sun nuna duk lokacin da ya fuskance ta takan taka masa burki kuma ta sha nanata masa cewa tausyinsa kawai yasa ta aure shi amma bata son shi, a wasu lokutan ma takan yi kururuwar ya sake ta domin ta koma ga soyayyarta ta asali wato tsohon saurayinta da take so.

Wata kafar yada labarai a Ghana ta ruwaito yadda margayin ke ƙorafi cewa “Louisa ta sanya rayuwa a duniya ta zama kamar Jahannama a gare shi, babban abunda ke ci masa tuwo a ƙwarya shine yadda surukarsa take goyon bayan ‘yarta”

Jaridar Aminiya hausa na ruwaito cewa ,Wadda ake zargin ta ki furta ko kalma guda a kan ta aikata ko ba ta aikata ba da mai gabatar da kara ta ce ya saba da sashe na 221 na Pinal Kod.

Bayan haka ne mai gabatar da kara, Barista Aisha Mahmud ta nemi kotu ta yi umarni da a kai wacce ake zargin asibiti don gwada kwakwalwarta, dogaro da sashe na 286 na Kundin Laifuffuka na Jihar Kano na shekarar 2019.

Alkalin kotun Mai sharia Zuwaira Yusuf ta bayar da umarnin daukar wacce ake zargin zuwa Asibitin Gwamnati don gwada kwakwalwarta.

Haka kuma su ma wadanda ake zargin na biyu da na uku da na hudu an gurfanar da su gaban kotun inda aka zarge su da laifin boye gaskiyar bayanin rasuwar Nafiu Hafiz da niyyar kare wacce ake zargi.

Miji ya rasu bayan amaryarsa ta kwana da tsohon saurayinta kwana biyu da aurensuWani matashi a kasar Ghana mai suna Shad...
10/02/2024

Miji ya rasu bayan amaryarsa ta kwana da tsohon saurayinta kwana biyu da aurensu

Wani matashi a kasar Ghana mai suna Shadrack Boadu wanda aka fi sani da Owura ya rasu sakamakon wata gajeriyar rashin lafiya da yayi wacce ake kyautata zaton sakamakon bugun zuciyar da ya samu ne saboda takaicin abunda amaryarsa tayi masa,

Mahanga ta ruwaito gabanin rasuwarsa Owura ya ɓulla a wani shirin talbijin yana bayyana cewa, babban tashin hankalin da yake ciki a yanzu shine yadda ya gano matarsa Louisa ta yi lalata tare da tsohon saurayinta Alex kwanaki biyu kacal da aurensu.

A cewar Owura, tun bayan wannan cin amana da matarsa ta yi baya da wata natsuwa kuma auren nasu ya shiga tangal-tangal. Kodayake a wani bincike an gano cewa dama auren dole aka yi masu kuma Lousia bata sonshi,

Bayanan sun nuna duk lokacin da ya fuskance ta takan taka masa burki kuma ta sha nanata masa cewa tausyinsa kawai yasa ta aure shi amma bata son shi, a wasu lokutan ma takan yi kururuwar ya sake ta domin ta koma ga soyayyarta ta asali wato tsohon saurayinta da take so.

Wata kafar yada labarai a Ghana ta ruwaito yadda margayin ke ƙorafi cewa “Louisa ta sanya rayuwa a duniya ta zama kamar Jahannama a gare shi, babban abunda ke ci masa tuwo a ƙwarya shine yadda surukarsa take goyon bayan ‘yarta”

Bana bilitin
07/02/2024

Bana bilitin

FEBRUARY 1ST 🥇 ( TRIP TO YOU ) 🇬🇭 x 🇳🇬 I have a special story to tell ❤️  YouTube : THECUTEABIOLA ABIOLA STUDIOS
26/01/2024

FEBRUARY 1ST 🥇 ( TRIP TO YOU ) 🇬🇭 x 🇳🇬 I have a special story to tell ❤️
YouTube : THECUTEABIOLA ABIOLA STUDIOS

Hafsan Sojojin Najeriya ya ce ba kowa ke da ikon bai wa rudunonin tsaro umarni ba saboda  " ba a san me ke zuciyar mutum...
26/01/2024

Hafsan Sojojin Najeriya ya ce ba kowa ke da ikon bai wa rudunonin tsaro umarni ba saboda " ba a san me ke zuciyar mutum ba".

Bayan kwashe kwana 12 ana fafatawa, an buga wasanni 36 kuma akwai ƙasashen da s**a nuna bajinta, wasu kuwa sun yi bankwa...
26/01/2024

Bayan kwashe kwana 12 ana fafatawa, an buga wasanni 36 kuma akwai ƙasashen da s**a nuna bajinta, wasu kuwa sun yi bankwana da gasar.

25/01/2024
Complete season 1 😀🤷‍♂️
25/01/2024

Complete season 1 😀🤷‍♂️

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa people posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share