16/09/2024
DARASIN RAYUWA ✍️
GROUP NE NA AL'UMMA WANDA MUKA BUDE DAN *ILMANTARWA* TUNATARWA* DA *WAYAR DAKAN* JUNA TA FANNIN *ILMOMIN ADDININ DANA ZAMANI* TAREDA *KULLA ZUMUNCI* DA *NISHADANTAR DA JUNA* DA KISSOSHI NA TARIHI,LABARUN SOYAYYA (Masu Fa'ida),HIKAYOYI, TATSUNIYOYI, DA ABUBUWAN DA SUKE K**A DA HAKA.