Neptune Hausa

  • Home
  • Neptune Hausa

Neptune Hausa Jaridar yanar gizo ce da zatayi hankoron farfado da son karatu da kara iliml ta hanyar kawo sahihan

DA ƊUMI-ƊUMI: Jagoran Jam’iyyar NNPP na ƙasa, Engr. Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya jagorancin bawa ‘ya’yan ‘yan majalisun da...
27/12/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Jagoran Jam’iyyar NNPP na ƙasa, Engr. Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya jagorancin bawa ‘ya’yan ‘yan majalisun da s**a rasu na Municipal da Ungogo takara, bisa sahalewar dukkan masu ruwa da tsaki.

Casino 789F Có Minh Bạch Không? – Phân Tích Đánh Giá Chi Tiết Từ 789f.livingBạn đang thắc mắc về mức độ minh bạch của ca...
25/12/2025

Casino 789F Có Minh Bạch Không? – Phân Tích Đánh Giá Chi Tiết Từ 789f.living

Bạn đang thắc mắc về mức độ minh bạch của casino 789f - một trong những sòng bạc trực tuyến nổi bật hiện nay? Liệu rằng casino này có thực sự đáng tin cậy và an toàn để tham gia chơi hay không? Trong bài viết này, chúng tôi sẽ đi sâu phân tích mọi khía cạnh liên quan đến…...

Bạn đang thắc mắc về mức độ minh bạch của casino 789f – một trong những sòng bạc trực tuyến nổi bật hiện nay? Liệu rằng casino này có thực sự đáng tin cậy và an toàn để tham gia chơi hay không? Trong bài viết này, chúng tôi sẽ đi sâ...

Sojoji sun k**a wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutaneSojoji sun k**a wasu ’yans...
23/12/2025

Sojoji sun k**a wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun k**a wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane Rundunar soji ta k**a ’yansanda huɗu bisa zargin ci gaba da rakiya ba tare da izini ba ga manyan mutane, lamarin da ya saɓa wa umarnin shugaban ƙasa na janye ’yan sanda daga gadin manyan mutane. Majiyoyin ’yansanda sun shaida wa Zagazola Mak**a cewa an k**a jami’an ne a ranar 17 ga Disamba da misalin ƙarfe 9:30 na safe, yayin da ake zargin suna bakin aikin rakiyar wani babban mutum....

Sojoji sun k**a wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane Rundunar soji ta k**a ’yansanda huɗu bisa zargin ci gaba da rakiya ba tare da izini ba ga manyan mutane, lamarin da ya saɓa wa umarnin shugaban ƙasa na janye ’yan sanda daga gadin manyan mutane. ...

Buhari har kulle ɗakinsa yake yi, saboda ya yarda da jita-jitar cewa zan kashe shi — Aisha BuhariBuhari har kulle ɗakins...
16/12/2025

Buhari har kulle ɗakinsa yake yi, saboda ya yarda da jita-jitar cewa zan kashe shi — Aisha Buhari

Buhari har kulle ɗakinsa yake yi, saboda ya yarda da jita-jitar cewa zan kashe shi — Aisha Buhari Aisha Buhari, matar marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ta ce mijinta ya fara kulle ɗakinsa bayan jita-jitar da ta bazu a A*o Rock cewa tana shirin kashe shi. Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasar ta ce Buhari ya yarda da abin da ake yadawa, lamarin da ya sa ya sauya wasu daga cikin halayensa....

Buhari har kulle ɗakinsa yake yi, saboda ya yarda da jita-jitar cewa zan kashe shi — Aisha Buhari ce ta bayyana haka

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya ...
16/12/2025

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya An sanar da rasuwar tsohon shugaban alƙalan Najeriya, mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammad, yana da shekaru 71 a duniya. Wata sanarwa da gwamnatin jihar Bauchi ta fitar, wadda ta samu sa hannun Mukhtar Gidado, mai magana da yawun gwamnan jihar Bala Mohammed, ta ce "Tanko ya rasu ne yau a ƙasar Saudiyya bayan fama da doguwar jinya."...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano
15/12/2025

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

UntitledMatashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga Jameel Lawan Yakasai Al'ummar unguwar Hotoro Mara...
15/12/2025

Untitled

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga Jameel Lawan Yakasai Al'ummar unguwar Hotoro Maraɓa sun wayi gari da tashin hankali bayan wani matashi ya kashe ladanin masallacin unguwar da asubar yau Litinin. Rahotanni daga mazauna unguwar sun bayyana cewa matashin ya zo yin sallah sai ya iske ladanin da wasu mutane uku daga nan ne ya bayar da umarnin da tayar da sallah, shi kuma ladan ya bayyana masa cewar lokaci bai ƙarasa ba....

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi, aminci da ƙwarewaCOAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya...
15/12/2025

COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi, aminci da ƙwarewa

COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi, aminci da ƙwarewa Daga Idris Umar, Zaria Babban Hafsan Sojin Kasa (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 da aka kammala horaswa da su riƙe mafi girman matakai na aminci, ladabi da kwarewa yayin da s**a shiga aikin soja a hukumance. Sabbin sojojin, mambobin Kashi na 89 na Daukar Ma’aikata na Rundunar Sojin Najeriya, sun kammala watanni shida na tsauraran horaswa a Depot Nigerian Army, Zariya, Jihar Kaduna....

COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi, aminci da ƙwarewa COAS ya yi kira ga sabbin sojojin Najeriya 3,439 kan ladabi

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iy...
12/12/2025

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna)

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna) A yau juma'a ne makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial, Potiskum jihar Yobe, ta ba da hutun ƙarshen zangon farko a ɗaliban makarantar. A lokacin ba da hutun, shugaban makarantar (Headmaster) Malam Muhammad Ibrahim Jaji ya yi nasiha a ɗaliban da su kasance masu ladabi da biyayya ga iyayensu....

Makarantar Hafsatu Gimba Ahmed Memorial ta ba da hutun zangon farko, an gargaɗi ɗaliban da su kasance masu biyayya ga iyaye (Hotuna)

Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don…Ba muna tuna wa da ra...
09/12/2025

Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don…

Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don... Muna taruwa a irin wannan rana ne, ta Naƙasassu ta Duniya, ba kawai don mu nuna alama a kalanda ba, sai don mu tsaya mu yi tunani a kan zurfin darajar mutum. Muna gode wa abokan aikinmu, na Lafiya UK, da kuma kowane mai fafutuka, mai kulawa, da iyali da ke nan a yau, waɗanda kasancewarsu ke nuna tabbacin jajircewa....

Ba muna tuna wa da ranar naƙasassu ta duniya, don nuna naƙasarmu a kalanda ba ne kawai ba, sai don... Larurar

Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar NejaJirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja Rahotanni sun...
06/12/2025

Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja

Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja Rahotanni sun bayyana cewa wani jirgin saman rundunar sojin sama ya yi hatsari a wani kauye da ke cikin ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja. KU KUMA KARANTA: Hatsarin jirgin sama ya yi sanadiyar mutuwar mutum 18 Jaridar TheCable ta rawaito cewa matuƙa biyu sun tsira daga jirgin kafin ya faɗi kusa da ƙauyen Karabonde.

Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja Jirgin rundunar sojin sama ya yi hatsari a jihar Neja

‘Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano'Yansanda sun cafke tsohon shugaba...
06/12/2025

‘Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano

'Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Gwamnatin Jihar Kano ta nuna damuwa kan k**a tsohon shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, Muhuyi Magaji Rimin Gado, da rundunar ‘yansanda ta yi ba tare da gabatar da takardar kamu ko umarnin kotu ba. A wata sanarwa da Antoni Janar na Jihar ya fitar, rahotanni sun ce an k**a Muhyi a ofishinsa na aikin lauya da ke kan titin Zaria kafin a tafi da shi zuwa Abuja, duk da cewa akwai umarnin kotu da ya hana hakan....

'Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano 'Yansanda sun cafke tsohon shugaban hukumar yaƙi

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Neptune Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Neptune Hausa:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share