Abdulsalam Ibrahim General

Abdulsalam Ibrahim General Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulsalam Ibrahim General, Media/News Company, Jahun Bauchi, Abuja.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Allahu Akbar, Allahu Akbar, Allah ya yi wa Malam Yahaya Billi (Shugaban Izala na Bes...
09/06/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Allahu Akbar, Allahu Akbar, Allah ya yi wa Malam Yahaya Billi (Shugaban Izala na Besse) rasuwa a hannun kidnappers a jiya.

Don haka za a gabatar da salatul Ga'ib a yau kamar haka, Wuri: Garkan Sarki, Lokaci: 4:30.

Allah Ya jiƙayin shi da Rahama

Sanarwa.
JIBWIS BESSE Media Team

TV


DAME ZAKUJA HANKALIN AL'UMMAR JIHAR BAUCHI WAJEN A ZABI M.A KARO NA BIYU.Babu Wannan Magana Musali Irin Na Kwangwaso da ...
09/06/2026

DAME ZAKUJA HANKALIN AL'UMMAR JIHAR BAUCHI WAJEN A ZABI M.A KARO NA BIYU.

Babu Wannan Magana Musali Irin Na Kwangwaso da Shekarau lokacinda yakarbi Mulkin Kano A hanun Kwangwaso beyi Abunda Kwangwaso yayi ba SE yasa da Kwangwaso yadawo a Karo na biyu ya kwace mulki Cikin sauki a hanun Shekarau.

Amma a Bauchi Kaura Ya kwace mulki a hanun M.A ya kuma Yi Abunda M.A bayada Basiran Yi saboda shi badan siyasa bane yacine a guguwan Buhari akwai bakin Aiki a gabanku kusani Ba'a Siyasa Da Rowa Baba Me Walet.

Yan Bauchi Da Menene Zaku Tuna Mulkin M.A.

09/06/2026

M.A Yace Tun Bayan Barinsa Mulkin Jihar Bauchi Babu Abunda Ya Canja Duk Da Dunbin Ayyukan Da Kaura Yayi A Cikin Da Wajen Jihar.

09/06/2026
Allah ya sanya albarka Shafi'u Adamu Duguri.
08/06/2026

Allah ya sanya albarka Shafi'u Adamu Duguri.

08/06/2026

Dafa kaura SE Abunda kaura ya fada

08/06/2026

.

Tafiyan Nasara Bauchin Yakubu Ta Yakubu Ce Da Ikon Allah.

Dr Yakubu Adamu PhD, Kamar Kullum Yadda Masoya Daga Ko'ina A Fadin Jihar Bauchi Suke Sadaukar Da Motocinsu, A Yau Wasu Daga Karamar Hukumar Misau,

Sun Mika Marcedez C-300 Da Peogeot 406, Wa Dr Yakubu Adamu PhD Domin Nuna Soyayyarsu Ga Sabuwar Jam'iyar Kaura Da Yakubu Ta APM Me Alamar Rogo.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN. ALLAH GAFARTA MAKA ALH DAN JUMA GARBA. YANZU MUKE SAMUN LABARIN RASUWAN ALH DAN JUM...
08/06/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN.

ALLAH GAFARTA MAKA ALH DAN JUMA GARBA. YANZU MUKE SAMUN LABARIN RASUWAN ALH DAN JUMA GARBA ALLAH MASA RAHAMA YA GAFARTA MASA.

Za a gudanar da sallar jana'izarsa da misalin ƙarfe 10:00 na safe a Masallacin Gwallaga.
Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa,

sannan Ya ba iyalansa da al'ummar Bauchi juriyar wannan babban rashi.
Amin Ya Rabbal Alamin.

Babban kotu a Jihar Bauchi mai lamba ta 5, karkashin jagorancin Mai Shari’a Mu’azu Abubakar, ta bayar da umarnin tsare t...
07/06/2026

Babban kotu a Jihar Bauchi mai lamba ta 5, karkashin jagorancin Mai Shari’a Mu’azu Abubakar, ta bayar da umarnin tsare tsohon Akanta Janar na Jihar Bauchi, Dakta Sa’idu Abubakar, a gidan gyaran hali da tarbiyya da ke Bauchi bisa zargin almundahanar kudade da s**a kai kimanin Naira biliyan 40

An gurfanar da Dakta Sa’idu Abubakar a gaban kotu kan sabbin tuhume-tuhume guda 16 da aka yi masa ƙarƙashin Sashe na 116 na Dokar Gudanar da Shari’ar Laifuka ta Jihar Bauchi ta shekarar 2022.
Sai dai wanda ake tuhuma ya musanta dukkan zarge-zargen da ake masa

Bisa ga takardar tuhumar da ke cikin Shari’a mai lamba BA/205C/2025, Gwamnatin Jihar Bauchi ce mai ƙara, yayin da Dakta Sa’idu Abubakar shi ne kaɗai wanda ake tuhuma

Masu gabatar da ƙara sun yi zargin cewa tsakanin ranar 7 ga Disamba, 2023 da 9 ga Janairu, 2024, yayin da yake rike da mukamin Akanta Janar kuma yana da alhakin kula da kudaden gwamnati, ya yi amfani da wasu kudaden gwamnati ba bisa ka’ida ba tare da karkatar da su zuwa amfanin kansa ko wasu manufofi da ba a amince da su ba

An kuma yi zargin cewa kudaden na daga cikin bashin biliyoyin naira da gwamnatin jihar ta karɓo daga cibiyoyin kuɗi daban-daban, wanda aka ce an ware su ne domin wani kwangila da ba ta wanzu na samar da babura 5,000, tare da wasu mu’amalolin banki daban-daban

Masu gabatar da ƙarar sun bayyana cewa irin wannan aiki ya saɓa wa Sashe na 315 kuma hukuncinsa yana ƙarƙashin Sashe na 312 na Dokar Penal Code ta Jihar Bauchi ta shekarar 2022

Daga bisani, Mai Shari’a Mu’azu Abubakar ya bayar da umarnin a ci gaba da tsare wanda ake tuhuma tare da ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 2 ga Yuli, 2026, domin sauraron ƙorafin farko da lauyan wanda ake tuhuma ya gabatar

Ana sa ran shari’ar za ta ci gaba da sauraron muhawarar bangarorin biyu kan batutuwan farko kafin a fara cikakken sauraron shari’ar.

07/06/2026

SASHEN TALLACE TALLACE NA KAMFANIN MUNTAKA MUSA AGRICULTURE BUSINESS.

Sabbin Nau'ikan Motan Noma Daga Katagariyar kamfanin Muntaka Musa Agriculture Business Dake Akan Hanyar Maiduguri Bypass Anan Cikin Garin Bauchi.

KO A Tuntubi kamfani akan Lambobin Waya kamar haka:
08037370931
08039675501
07082402893

Address

Jahun Bauchi
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulsalam Ibrahim General posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulsalam Ibrahim General:

Share