Hausa Time News

Hausa Time News Hausa Times News – Your #1 Source for Breaking News in Hausa & English || Dandali labaran Hausa
(1)

Bikin Rarara Da Aisha ❤️🥰 Sakon Amarya ga jama’a!!
14/05/2025

Bikin Rarara Da Aisha ❤️🥰 Sakon Amarya ga jama’a!!

Sakon bangajiya da godiya daga Aisha Humaira Matar Rarara Ga wadanda s**a halarki bikinsu ...

Gwamna Dikko Radda: “Katsina Ba Korafi” Ba Da Izini Na Aka Rubuta Ba
08/05/2025

Gwamna Dikko Radda: “Katsina Ba Korafi” Ba Da Izini Na Aka Rubuta Ba

LABARAN HAUSA NA YAU — Gwamnan Katsina, Dikko Umar Radda, ya musanta cewa shi ne ya bayar da izinin rubuta “Katsina Ba Korafi”, kalmar da ta jawo cece-kuce a...

07/05/2025

Ku kalli cikakkiyar sabuwar hira da mutumin da ake cewa yana k**a da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda ya bayyana dalilan komawarsa jam’iyyar SDP. Wannan bidiyo ya kunshi bayanai masu mahimmanci game da siyasar Najeriya a 2025, ra’ayoyi kan APC da PDP, da makomar shugabanci.

Celebrating ou 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. We could never have made it without you. 🙏🤗🎉
06/05/2025

Celebrating ou 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. We could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Tsohon Gwamna Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, yayi Barkwanci ga wani mutum, inda ya bayyana masa cewa, mafi yawan mutane ...
05/05/2025

Tsohon Gwamna Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, yayi Barkwanci ga wani mutum, inda ya bayyana masa cewa, mafi yawan mutane na son hoto da sho, amma daukar hoto da shi, ya na nufin baka bukatar mukami a wannan Gwamnatin mai mulki.

Mai zaku ce akan haka?

YANZU-YANZU: Ango Rarara Da Amaryasa A'isha Humaira S**a Saki wasu Zafafan Hotunan Bayan Aure 🥰😍Wanei fata zaku yi musu ...
05/05/2025

YANZU-YANZU: Ango Rarara Da Amaryasa A'isha Humaira S**a Saki wasu Zafafan Hotunan Bayan Aure 🥰😍

Wanei fata zaku yi musu a wannan lamura?

🥲A Yau din nan tsohon Shugaban Najeriya, Marigayi Umaru Musa Yar'adua ya cika shekaru 15 da rasuwa a Litinin din nan 05/...
05/05/2025

🥲A Yau din nan tsohon Shugaban Najeriya, Marigayi Umaru Musa Yar'adua ya cika shekaru 15 da rasuwa a Litinin din nan 05/05/2025.

Da me kuke tuna Marigayi Umaru Musa Yar'adua?

03/05/2025

Yadda Ake Samun Kudi Da Sana’ar Gwari a Najeriya

Ziyarar Shugaba Tinubu Jihar Katsina
03/05/2025

Ziyarar Shugaba Tinubu Jihar Katsina

Donald Trump, Shugaban Amurka ya wallafa wani hoto da fasahar kirkirarriyar basira wato AI , wanda ke nuna shi a matsayi...
03/05/2025

Donald Trump, Shugaban Amurka ya wallafa wani hoto da fasahar kirkirarriyar basira wato AI , wanda ke nuna shi a matsayin Fafaroma wanda a wallafa a shafinsa na TRUTH kuma Fadar White House itama ta wallafa a ranar Asabar.

Address

Abuja
930221

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Time News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share