27/09/2025
                                            Hakika wannan ita ce Sunnar Allah  ba ya barin al'umma zube haka kawai ba tare da ya aiko musu da masu gargadi da masu tsayawa kan Sunnah da tauhidi ba. Lokacin da Allah ya karɓi Shaikh Ja'afar, sai ya taso da Shaikh Albani a Zariya. Da Allah ya karɓi Shaikh Albani, sai ya taso Dr. Tauheed a Bauchi. (Dr Idiris) Yanzu kuma, Allah ya sake taso mana da wani a Kano, Dr. Lawal Trinph. Wannan alama ce ta cewa, duk lokacin da wani ya tafi, Allah ba ya barin wannan tafarkin (Na Tauhidi) ya shuɗe, sai ya taso wani don ci gaba da aikin tabbatar da Tauheedi dakuma Sunnah Annabawa da Manzanninsa 
Muhammad Auwal Ibrahim 
 fans