Siyasa ba da gaba ba

Siyasa ba da gaba ba Don mutane susan makomar siyasar su a yau siyasa yanci

HOTO MAFI KYAU : A gobe akesa ran hawan Arfa. | Allah ya karawa Annabi Daraja.
04/06/2025

HOTO MAFI KYAU : A gobe akesa ran hawan Arfa. | Allah ya karawa Annabi Daraja.

Dattijon Da Yabada Kyautat Buhun Ciminti 1 Ga Mai Girma Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Zai Samu Kyautar Sabo...
01/06/2025

Dattijon Da Yabada Kyautat Buhun Ciminti 1 Ga Mai Girma Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Zai Samu Kyautar Sabon Mashin Daga Wani Mazauni Kasar United States (US) inda Yabada Cigiyar Anemo Wannan Dattijo Domin Ya Hannun Ta masa Wannan mashin.

Yace Abunda Dattijon Yayi na Bada Kyautar Buhun Ciminti 1 Domin A Cigaba Da Aikin Raya Kasar Babbar Alamace sunajin Dadin Jagorancin Ibrahim Traore.

karanta Sauran Bayani A Kasa

BURKINA FASO 🇧🇫: URGENT, URGENT: A patriot from the United States offers a new motorcycle to our 79-year-old dad in recognition of his patriotic gesture towards Captain IBRAHIM TRAORÉ.

Touched by the noble deed of old father Nana, 79, who recently offered a bag of cement to support the Faso Mêbo initiative launched by Captain Ibrahim TRAORÉ, a compatriot living in the United States decided to gift him a brand new, original Sirius motorcycle.
This benefactor, faithful to the news of the country through our platform, expressed his admiration for the gesture of the father and wished, in return, to perform a symbolic act in the name of Captain Ibrahim TRAORÉ, to salute this great example of patriotism.
Staff of the Bobo-Dioulasso Afferage platform were contacted this morning to arrange the handing over of the motorcycle to old father Nana.

We are appealing to everyone who is in contact with Dad: please pass on the following number so he can be joined for the donation:

📞 76 45 47 45

🙏 Please share this post en masse so that the message reaches the dad as soon as possible!

Long live Burkina Faso 🇧🇫 ! Long live patriotism! Long live Captain IBRAHIM TRAORÉ!

Kasar Burkina faso ta bukaci canza tsarin uniforam da yan makaranta ke sawa izuwa wanda ya dace da al'adun kasar.Haka za...
01/06/2025

Kasar Burkina faso ta bukaci canza tsarin uniforam da yan makaranta ke sawa izuwa wanda ya dace da al'adun kasar.

Haka zalika Za'a daina sayo uniform na yansanda, sojoji da duk wani kalan kayan damara da maikatan kasar ke sawa. A sabo da haka ne ta kirkiri sabon kamfani a cikin kasar domin maye gurbin kayayyakin da take sayowa daga waje.

🇧🇫 BURKINA FASO RISES! Captain Ibrahim Traoré is making bold moves again! Over 11 billion FCFA has been mobilized to rev...
01/06/2025

🇧🇫 BURKINA FASO RISES! Captain Ibrahim Traoré is making bold moves again! Over 11 billion FCFA has been mobilized to revive the legendary BRAFASO brewery, now reborn as SN-BRAFASO! 🍻

Shut down since 2008, this 100% Burkinabè giant is coming back stronger, with a massive site in Komsilga set to produce beers, soft drinks, and mineral water - up to 20,000 bottles/hour! 💥

It’s not just a factory; it’s a game-changer for jobs, local raw materials, and economic independence.

The dream is real.
Traoré delivers 💪🏾

DA ĆŠumi-ĆŠumi: janar Tchiani na nijaer ya sake tona asirin wasu manya a Nijeriya.
01/06/2025

DA ĆŠumi-ĆŠumi: janar Tchiani na nijaer ya sake tona asirin wasu manya a Nijeriya.

Stunning
01/06/2025

Stunning

Ousmane Dembélé yana murna tare da medakinsa 🥰
01/06/2025

Ousmane Dembélé yana murna tare da medakinsa 🥰

Wannan shine sojan faransa daya ce ya kamata a sake yiwa kasashen afirka masu tasowa mulkin mallaka.A yayinda shugaban k...
01/06/2025

Wannan shine sojan faransa daya ce ya kamata a sake yiwa kasashen afirka masu tasowa mulkin mallaka.

A yayinda shugaban kasar niger general tchiani ya tabbatar da cewa anayi musu zagon kasa daga kasar benin inda ake baiwa sojojin haya training a kasar jamhuriyar benin domin sushigo cikin hadaddiyar daular AES suyi taaddanci.
Wannan shine dalilin da yasa shugaban na nijer ya kulle bodansu dake tsakanin kasar ta benin.

Guess what happened last....
01/06/2025

Guess what happened last....

Fadar shugaban ƙasa Bola Tinubu tayi kira ga tsohon Gwamnan Kano Rabi'u Musa Kwankwaso kan cewa tunda yaƙi dawowa cikin ...
20/04/2025

Fadar shugaban ƙasa Bola Tinubu tayi kira ga tsohon Gwamnan Kano Rabi'u Musa Kwankwaso kan cewa tunda yaƙi dawowa cikin jam'iyyar Apc tana Mai Bashi Shawara kan cewa kada ya koma wajan Su Atiku Abubakar domin Suyi Maja a 2027, inji fadar shugaban ƙasa

fadar shugaban ƙasa tace Babu abun da ya damesu Bisa ƙin dawowar Kwankwaso cikin jam'iyyar Apc Sabida Al'ummar Nigeria A Shirye Suke domin ƙara Zaɓar Bola Tinubu Sabida Sun Gamsu da yadda yake gudanar Mulki a garesu Sabida Haka ko Yanzu za'a Sake zaɓe Yan Nigeria jam iyyar APC zasu Sake zaɓa, fadar shugaban ƙasa ga Kwankwaso

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai da tsare-tsare, Daniel Bwala, ya ce yunkurin da tsohon gwamnan Jihar Kano, Kwankwaso ke yi na kifar da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027 ba zai yi nasara ba.

Fadar shugaban ƙasa ya bayyana hakan ne a Yau tana mai mayar da martani kan ƙin dawowar Kwankwaso cikin jam’iyyar APC bayan watanni yana sukar jam’iyyar mai mulki.

✍️ Duniyar labarai

Address

Main Gate Maitama
Abuja
900271

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Siyasa ba da gaba ba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Siyasa ba da gaba ba:

Share