Arewa News 24

Arewa News 24 “Trusted Source for Northern Nigeria News | Politics | Business | Agriculture | Hausa & English Updates | 24/7 Breaking News.”

‘Defectors will not take over leadership structures’ – APC chair to legacy membersProf. Nentewe Yilwatda, the All Progre...
15/04/2026

‘Defectors will not take over leadership structures’ – APC chair to legacy members

Prof. Nentewe Yilwatda, the All Progressives Congress (APC) National Chairman, has assured legacy members of the party that political defectors will not be allowed to take over leadership structures.

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ƙwace lita 43,750 na man fetur da aka shigo da shi ta haramtacciyar hanya a jihar Kwara.H...
15/04/2026

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta ƙwace lita 43,750 na man fetur da aka shigo da shi ta haramtacciyar hanya a jihar Kwara.

Hakan na zuwa ne bayan wani babban samame da jami’an kwastam s**a kai, inda s**a cafke man fetur ɗin tare da ɗaukar matakan da s**a dace domin dakile safarar mai ba bisa ƙa’ida ba.

YANZU-YANZU: Mutanen da s**a jikkata a hariπ zaluπci na ruwan b0ma-b0mai da jiragen yaƙin Nijeriya ya yi musu a wata kas...
12/04/2026

YANZU-YANZU: Mutanen da s**a jikkata a hariπ zaluπci na ruwan b0ma-b0mai da jiragen yaƙin Nijeriya ya yi musu a wata kasuwar ƙauye da ke jihar Yobe suna cikin mummunan yanayi suna buƙatar taimakon jini inda asibitin ƙwararru na Jihar Borno a Maiduguri ya yi kira na gaggawa ga jama’a da su ba da gudummawar jini, bayan karɓar mutane 40 da s**a jikkata, ciki har da mata 12 da maza 18 da yara 10.

Waɗanda ke kusa da asibitin da su taimaka su je domin su taimakawa waɗannan yan'uwa namu musulmai da aka zalunta ba tare da sun aikata laifin komai ba.

Ku taya mu yaɗa wannan saƙon domin jama'a na kusa da asibitin su gani.

Allah ya ba su lafiya ya bi musu haƙƙinsu.

Da Dumi-DumiHarin soji bisa kuskure ya yi ajalin sama da mutane 50 a wata kasuwa da ke kan iyakar Borno/Yobe.
12/04/2026

Da Dumi-Dumi

Harin soji bisa kuskure ya yi ajalin sama da mutane 50 a wata kasuwa da ke kan iyakar Borno/Yobe.

HOTUNA: Yadda jami'an kwana kwana daga hukumar kwana kwana ta jihar Bauchi, da hukumar kwana kwana ta tarayya da jami'ar...
12/04/2026

HOTUNA: Yadda jami'an kwana kwana daga hukumar kwana kwana ta jihar Bauchi, da hukumar kwana kwana ta tarayya da jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi s**a yi nasarar kashe wutar da ta k**a tankar diesel bayan taje zuba mai wa ƙarfen diesel da ke cikin makarantar YMCA akan Titin Maiduguri Bye Pass a cikin garin Bauchi, da safiyar jiya Asabar 11 na watan Afrilu na shekarar 2026.

Gov. Abba Kabir used Kwankwaso’s home as his coalition base.While Kwankwaso spent the night at INEC to secure his victor...
11/04/2026

Gov. Abba Kabir used Kwankwaso’s home as his coalition base.
While Kwankwaso spent the night at INEC to secure his victory.

He was given everything—even victory was secured for him.

Today, he's accusing Kwankwaso of betraying Kwankwasiyya legacy by dining with Gawuna.

Da Dumi Dumi : Sanannen attajirin nan ɗan asalin jihar Bauchi Alhaji Abdulmuminu Yakubu Maishanu Shafa, mamallakin kamfa...
10/04/2026

Da Dumi Dumi : Sanannen attajirin nan ɗan asalin jihar Bauchi Alhaji Abdulmuminu Yakubu Maishanu Shafa, mamallakin kamfanin AYM Shafa Limited ya buɗe shafin bayar da tallafin karatu da ya saba karkashin gidauniyarsa ta Abdulmu'umin Education Foundation k**ar yadda cikakken bayani ke ƙunshe a hoton da ke ƙasa.

10/04/2026

Nafiu Gombe The Functional National Chairman Party Of ADC....

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yi gargaɗin cewa wasu yankuna a cikin jihohi 10 na ƙasar za su iya fuskantar ruwan sama k...
10/04/2026

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yi gargaɗin cewa wasu yankuna a cikin jihohi 10 na ƙasar za su iya fuskantar ruwan sama k**ar da bakin ƙwarya, lamarin da zai iya janyo ambaliyar ruwa, tsakanin ranar 8 ga watan Afrilu zuwa 12 ga watan Afrilu na shekarar 2026.
Cibiyar ba da gargaɗin gaggawa game da ambaliya ta Ma’aikatar Muhalli ta Nijeriya ce ta bayar da gargaɗin a wani hasashe na ambaliya da ta fitar ranar 8 ga watan Afrilu kuma daraktan sashen kula da zaizayar ƙasa da ambaliya da kiyaye yankin gaɓar teku na ma’aikatar, Usman Bokani, ya sanya wa hannu.
“Waɗannan wuraren da kewayensu za su iya samun ruwan sama k**ar da bakin ƙwarya wanda zai iya haddasa ambaliyar ruwa cikin lokacin hasashen: 8 ga watan Afrilu zuwa12 ga watan Afrilu na shekarar 2026,” in sji sanarwar.
Ma’aikatar ta ce al’ummomi a jihohin Ebonyi da Anambra da Ogun da Taraba da Cross River da Binuwe da Imo da Delta da Ribas da Abia suna cikin wuraren da za su iya samun ruwan sama k**ar da bakin ƙwarya wanda zai iya haddasa ambaliya a lokacin.
Inda Jaridar TRT AFRICA S**A RUWAITO.
-FOR-MORE-

BAUCHI STATE GOVERNMENT HOUSE PRESS RELEASE SUSPENSION OF OPERATIONS IN SOME CATTLE MARKETS IN ALKALERI, BAUCHI, KIRFI &...
09/04/2026

BAUCHI STATE GOVERNMENT HOUSE PRESS RELEASE

SUSPENSION OF OPERATIONS IN SOME CATTLE MARKETS IN ALKALERI, BAUCHI, KIRFI & TAFAWA BALEWA LOCAL GOVERNMENT AREAS


The Executive Governor of Bauchi State, His Excellency, Senator Bala Abdulkadir Mohammed CON , Fnipr ( Kauran Daular Usmaniyya) has approved the immediate suspension of all commercial activities in some cattle markets operating in Alkaleri, Bauchi, Kirfi and Tafawa Balewa Local Government Areas of the State.

2. The identified markets based on the LGAs are as follows:

ALKALERI LGA
1. Alkaleri
2. Mansur
3. Futuk
4. Ÿalo
5. Gwana
6. Yalon Gurza
7. Kuka
8. Rimi
9. Pali
10. Bokwas
11. Kwaimawa
12. Mai - Ari
13. Gajin Duguri
14. Maina Ma'aji

BAUCHI LGA
1. Liman katagum

KIRFI LGA
1. Lariski
2. Bara
3. Sharfuri (night market) ,
4. Cheledi
5. Boli

TAFAWA BALEWA
1. Burga
2. Bununu
3. Ball
4. kulumbo
5. Zwall

3. The measure has been taken to address security concerns arising from the use of such markets to support criminal activities including rampant cattle rustling, killings, kidnapping for ransom, extortion, facilitation of exchange of weapons and illegal monetary supply among others.

4. The markets, while in operation, had become tactical targets for criminals who steal livestock, terrorize traders, and disrupt food supply chains, causing significant economic losses which the Government views as unacceptable and a threat to sustained livelihood of the adjoining communities.

5. While the measure is temporary and will remain in force until significant improvement is achieved, Security Agencies have been directed to ensure full compliance with the order. The Local Government Councils, the traditional rulers of the affected areas including Emirs, District Heads and Village Heads are to take appropriate measures to sensitive their subjects on the measure and also ensure the effective monitoring of the implementation of the order.

Signed
Mukhtar Gidado
S.A To The Governor.

SANARWAR MANEMA LABARAI DAGA FADAR GWAMNATIN JIHAR BAUCHIDAKATAR DA AIKIN WASU KASUWANNIN SHANU A ƘANANAN HUKUMOMIN ALKA...
09/04/2026

SANARWAR MANEMA LABARAI DAGA FADAR GWAMNATIN JIHAR BAUCHI

DAKATAR DA AIKIN WASU KASUWANNIN SHANU A ƘANANAN HUKUMOMIN ALKALERI, BAUCHI, KIRFI DA TAFAWA BALEWA

Mai girma Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed CON, FNIPR (Kauran Daular Usmaniyya), ya amince da dakatar da dukkan harkokin kasuwanci nan take a wasu kasuwannin shanu da ke aiki a ƙananan hukumomin Alkaleri, Bauchi, Kirfi da Tafawa Balewa a jihar.

2. Jerin kasuwannin da abin ya shafa k**ar haka:

Ƙaramar Hukumar Alkaleri:

1. Alkaleri

2. Mansur

3. Futuk

4. Yalo

5. Gwana

6. Yalon Gurza

7. Kuka

8. Rimi

9. Pali

10. Bokwas

11. Kwaimawa

12. Mai-Ari

13. Gajin Duguri

14. Maina Ma’aji

Ƙaramar Hukumar Bauchi:

1. Liman Katagum

Ƙaramar Hukumar Kirfi:

1. Lariski

2. Bara

3. Sharfuri (kasuwar dare)

4. Cheledi

5. Boli

Ƙaramar Hukumar Tafawa Balewa:

1. Burga

2. Bununu

3. Ball

4. Kulumbo

5. Zwall

3. An ɗauki wannan mataki ne domin magance matsalolin tsaro da s**a shafi amfani da irin waɗannan kasuwanni wajen tallafawa ayyukan ta’addanci, ciki har da satar shanu, kashe-kashe, garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa, karɓar haraji ba bisa ka’ida ba, sauƙaƙa cinikayyar mak**ai da kuma zirga-zirgar kuɗaɗen haram.

4. A yayin da suke aiki, waɗannan kasuwanni sun zama wuraren da masu aikata laifi ke kai hari, suna satar dabbobi, tsoratar da ‘yan kasuwa, da kuma kawo cikas ga tsarin samar da abinci, lamarin da ke haddasa asarar tattalin arziki mai yawa—abin da Gwamnati ke kallon a matsayin barazana ga rayuwar al’ummomin da ke yankunan.

5. Wannan mataki na wucin gadi ne, kuma zai ci gaba da aiki har sai an samu gagarumin inganci a harkokin tsaro. An umurci hukumomin tsaro da su tabbatar da cikakken bin wannan umarni. Haka kuma, an buƙaci ƙananan hukumomi da sarakunan gargajiya—ciki har da Sarakuna, Hakimai da Masu Unguwa—su wayar da kan al’umma tare da sa ido kan yadda ake aiwatar da wannan umarni.

Sa hannu:
Mukhtar Gidado
Mai bai wa Gwamna Shawara kan Harkokin Yaɗa Labarai da hulɗa

YANZU-YANZU: Gwamna Bala Mohammed ya dawo Jihar Bauchi bayan kammala muhimman harkokin siyasa da ya gudanar a Babban Bir...
09/04/2026

YANZU-YANZU: Gwamna Bala Mohammed ya dawo Jihar Bauchi bayan kammala muhimman harkokin siyasa da ya gudanar a Babban Birnin Tarayya, Abuja

Sakataren Gwamnatin Jihar, Aminu Hammayo, tare da manyan jami’an gwamnati ne s**a jagoranci tarbar Gwamnan a Filin Jirgin Sama na Kasa da Kasa na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi.

FOLLOW FOR MORE.....

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa News 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category