Fagen wasanni Mu'azu

Fagen wasanni Mu'azu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fagen wasanni Mu'azu, Digital creator, Fada, Abuja.

Rodrygo: "Muna so mu buga dukkan wasanni kakar wasan bana ba tare da rashin nasara ba."● Fagen Wasanni
22/09/2024

Rodrygo: "Muna so mu buga dukkan wasanni kakar wasan bana ba tare da rashin nasara ba."

● Fagen Wasanni

Ousmane Dembélé ya zura kwallaye tare da taimakawa 6 a gasar Ligue 1 ta Faransa a kakar wasa ta bana ( kwallaye 4, ya ta...
22/09/2024

Ousmane Dembélé ya zura kwallaye tare da taimakawa 6 a gasar Ligue 1 ta Faransa a kakar wasa ta bana ( kwallaye 4, ya taimaka 2). Fiye da kowanne ɗan wasa a cikin manyan Lig na Turai.

Ousmane Dembélé a gasar Ligue 1:

🏟️ Wasanni 57
⚽ kwallaye 19
🎯 Taimako 17

● Fagen Wasanni

58' Real Madrid 1-1 EspanyolThibaut Courtois ⚽54' (OG)Dani Carvajal ⚽   ' Real Madrid 1-1 EspanyolThibaut Courtois ⚽54' ...
22/09/2024

58' Real Madrid 1-1 Espanyol

Thibaut Courtois ⚽54' (OG)

Dani Carvajal ⚽

' Real Madrid 1-1 Espanyol

Thibaut Courtois ⚽54' (OG)

Dani Carvajal ⚽

A Hukumance: Barcelona ta yiwa Ansu Fati Rijista da riga mai lamba 10 ✅• Fagen Wasanni
26/08/2024

A Hukumance: Barcelona ta yiwa Ansu Fati Rijista da riga mai lamba 10 ✅

• Fagen Wasanni

James Rodriguez tsohon dan wasan Real Madrid Wanda yake buka wa Colombia 🇨🇴 wasa ayau litinin yakoma rayo vallencano
26/08/2024

James Rodriguez tsohon dan wasan Real Madrid Wanda yake buka wa Colombia 🇨🇴 wasa ayau litinin yakoma rayo vallencano

Roberto Martinez: "Cristiano Ronaldo ba shine dan wasan da ya kasance shekaru 10 da s**a wuce ba, yanzu ya fi kwarewa.  ...
26/08/2024

Roberto Martinez:

"Cristiano Ronaldo ba shine dan wasan da ya kasance shekaru 10 da s**a wuce ba, yanzu ya fi kwarewa.

Yana da mahimmanci ga tawagar kasar Portugal. Shi ne Jagoran mu.”

● Fagen Wasanni m

🚨 BREAKING: Jude Bellingham ya samu rauni.Zaiyi jinya na aƙalla wata guda. [Mario
23/08/2024

🚨 BREAKING: Jude Bellingham ya samu rauni.

Zaiyi jinya na aƙalla wata guda. [Mario

Barçelona ta yi tayin da ya kai Yuro miliyan 12 don siyan Federico Chiesa, Yanzu zata biya €7m anan gaba zata kara €5m. ...
23/08/2024

Barçelona ta yi tayin da ya kai Yuro miliyan 12 don siyan Federico Chiesa, Yanzu zata biya €7m anan gaba zata kara €5m.

Barçelona ta ba Federico Chiesa da wakilansa tayin kwantiragin da ya kai Yuro miliyan 5 a kowane kakar wasa, da kuma Yuro miliyan 1.5 a matsayin kari. Juventus ba ta amshi tayin ba kawo yanzu.

Za su yi nazarin sake mika tayi kafin rufe kasuwa.

● Fagen Wasanni m

Yan wasan da Barcelona ta dauka a kakar wasan da ta gabata: ▫️ João Félix ▫️Iñigo Martinez ▫️João Cancelo ▫️ Vitor Roque...
23/08/2024

Yan wasan da Barcelona ta dauka a kakar wasan da ta gabata:

▫️ João Félix
▫️Iñigo Martinez
▫️João Cancelo
▫️ Vitor Roque
▫️ Oriol Romeu
▫️ İlkay Gündoğan

A cikin duk 'yan wasan, daya ne ya rage a kulob din a kakar wasa ta bana.

Wanne irin salo Barshalona keyi ne?

● Fagen Wasanni m

Barcelona ta fitar da hotunan sabuwar Camp Nou da aka gyara 🏟️Ƙungiyar ta Spain za ta koma filin wasan na ta a watan Dis...
20/08/2024

Barcelona ta fitar da hotunan sabuwar Camp Nou da aka gyara 🏟️

Ƙungiyar ta Spain za ta koma filin wasan na ta a watan Disamba bayan shafe sama da shekara guda ana gyara filin wasan.

• Fagen Wasanni

(📸 fcbarcelona/X)m

YANZU YANZU : Endrick zai tantance makomar sa a Real Madrid nan da zuwa watan Disamba, kuma idan bai samu damar makin fa...
20/08/2024

YANZU YANZU : Endrick zai tantance makomar sa a Real Madrid nan da zuwa watan Disamba, kuma idan bai samu damar makin fafata wasanni da yawa ba, da alama ɗan wasan zai nemi zaɓin tafiya aro wata ƙungiyar. (AS)

Maye Zakuce ‼️

© M

Marc Cucurella a watan Yuli: "Haaland, ka k**a rawar jiki (kyarma) domin Cucurella yana nan zuwa kanka..." Yau: Haaland ...
18/08/2024

Marc Cucurella a watan Yuli: "Haaland, ka k**a rawar jiki (kyarma) domin Cucurella yana nan zuwa kanka..."

Yau: Haaland ya zura ƙwallo a kusa da Cucurella!

• Fagen Wasanni namu

Address

Fada
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen wasanni Mu'azu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share