
20/05/2025
SHIN KO KASAN CEWA AKWAI WANDA KE JIRA SUGA KA FADI πDOMIN SUYI MAKA DARIYA π
TOH GARKA DAMU DASU IDAN KA FADI WANNAN JARABAWACE GAR KA SARE KATASHI DOMIN KARA MAIMAITA WA KUMA ZA A DACE GAR MUZAMA MASU SAREWA DON MUNFADI ALLAH SHINE YASAN WANDA ZAIYI NASARA DAN HAKA DUKANMU NEMA MUKE
Abdul hadi ishaka