09/05/2023
Nayi Alkawarin Duk Ranar Da Na.Je Asibiti Wata Nurse Ta Daka Min Tsawa Sai Na Aje rashin Lafiya Tawa Na Minti Biyu Na Yi Mata Tatass!
Daga Malam Abba Mai Degree 20
Yara baku iya komai ba sai sanya Drip da cirewa amma kunfi Babban likita jin ku manyan ma'aikatan lafiya ne... Bazan k**a sunan wani Asibiti ba amma kusan ko ina haka zaka samu Nurses suna wannan jiji dakan da dakawa mutane tsawa, Ban mantawa ina kwance a gida wata rana sai ga kanwata an kawota gida daga makaranta ba lafiya, na dauketa na kai ta asibiti, wai wata Nurse mun zauna inda ba a zama sai tazo zata mana faɗa tana daka mamu tsawa, nakuwa ce dawa Allah ya haɗani in ba ita ba, Nai mata zagin_zogalan_zaliha, Daga karshe Saida ma'aikatan Asibitin gaba daya s**a taru ana bani hakuri nace nima likita nake karantawa ba za'a nunamin komi ba...
Ana haka sai ga wata tazo tana labarin haka ƙawarta tazo haihuwa tana kuka wai wata Nurse tace mata, wai sanda s**a zage labule da mijin nata tana ƙirrga silif waya sani, wai kada tai masu kuka anan... Iskancin banza.
Allah ya kauda bacin rana Wallahi shi ya sa iri yaran nan ba su isa ni inje Asibiti na kula su ba mafi akasarin su kansu babu komai sai fi'ili.
Hmm! Ni a cikin banki ma an kusa dambe da ni wajen da manyan mutane ke zuwa ma kenan, Toh ni bana daukar raini ko a gaban Alkali ne.