H.M Gawo

H.M Gawo Hausa songs

Wani Dan Kabìlar Ibo Keñan Da Ya Karbi Musùĺùnci A Sansanin Masu Bautar Kasa Dake Garin Karaye A Kano, Inda Ya Sauya Sun...
13/11/2024

Wani Dan Kabìlar Ibo Keñan Da Ya Karbi Musùĺùnci A Sansanin Masu Bautar Kasa Dake Garin Karaye A Kano, Inda Ya Sauya Sunansa Zuwa Yusuf

Wace fata za ku yi masa?

Wai meyasa yanzu duk inda za’ayi bikin saukar Qur’ani se kaga 90% mata ne❓
13/11/2024

Wai meyasa yanzu duk inda za’ayi bikin saukar Qur’ani se kaga 90% mata ne❓

Zaɓabben shugaban Amurka, Donald Trump ya naɗa mai shafin X tare da Vivek Ramaswamy domin su jagoranci wannan sabuwar ma...
13/11/2024

Zaɓabben shugaban Amurka, Donald Trump ya naɗa mai shafin X tare da Vivek Ramaswamy domin su jagoranci wannan sabuwar ma’aikatar.

Wannan muƙamin ya kunshi bai wa fadar White House shawarwari game da yadda za a “kawo sauyi a tsare-tsaren gwamnati”, in ji Trump.

Wannan lokacin yawuce har abada Allah kasa muciki da imani
11/11/2024

Wannan lokacin yawuce har abada Allah kasa muciki da imani

Ko da gwamnatin ta yi nasarar koro baƙin a hukumance, to za ta sha fama wajen yadda za ta aiwatar da hakan. Ƙwararru na ...
08/11/2024

Ko da gwamnatin ta yi nasarar koro baƙin a hukumance, to za ta sha fama wajen yadda za ta aiwatar da hakan. Ƙwararru na ganin hakan zai laƙume biliyoyin dala kafin a iya mayar da mutum miliyan ɗaya gida.

Allah yasa hakan ta tab bata Ina tare da kai 💯 & 💯

Fatan dai kuna nazartar irin yadda Elon Musk yake aiwatar da abubuwan sa?Elon ya siya Twitter a kan kuɗi $44B, da yawan ...
08/11/2024

Fatan dai kuna nazartar irin yadda Elon Musk yake aiwatar da abubuwan sa?

Elon ya siya Twitter a kan kuɗi $44B, da yawan mutane sun rinƙa kallon kudin yayi yawa a lokacin daya siya, amma sai da akayi zaɓen Amurka na ƙara jinjinawa mutumin nan lallai mikiya yake mai hangen nesa.

Badon X da Elon ya siya ba, ba lallai Donald Trump ya samu wannan nasarar daya samu ba, X ta taimaka musu sosai wajen yaɗa ƙudurorin su da kamfain ɗin su, saboda mafiya yawa na gidan jaridu da sauran shafukan sada zumunta basa goyon bayan su.

08/11/2024

Gaskiya anji jiki Allah y kyauta Nagaba iyaye Sai akula da yaya domin Abuja ba acin waya abanza kema Sai kinsha wuta

08/11/2024

Kusan dai ni budurwace Akai ayar tambaya anan ko babu ?

Mene Ne Za Ka Siya Na Naira 200 A Yanzu Kuma A Cika Maka Leda?
08/11/2024

Mene Ne Za Ka Siya Na Naira 200 A Yanzu Kuma A Cika Maka Leda?

08/11/2024

Ya Allah ka kawo mana saukin tsadar rayuwar da muke kai

08/11/2024

In daranka kasha Allah wai uwar gulma tayi cikin shege

Address

Suleja
Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when H.M Gawo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share